JIBWIS NABORDO

JIBWIS NABORDO SUNNAH LEQA GIDAN KOWA. BY
(AMYAN)

Nasiha ceDaga fara Ramadan Zuwa YauWani Abu kayi wadda kake xaton Allah De Maka Rahama, sanandinsa⁉️Mutum nawa Ka taimak...
26/03/2025

Nasiha ce

Daga fara Ramadan Zuwa Yau

Wani Abu kayi wadda kake xaton Allah De Maka Rahama, sanandinsa⁉️
Mutum nawa Ka taimaka ⁉️
Mutum nawa Ka Fitar daga Qunci xuwa Farin ciki⁉️

Sau nawa kayi Sauqan Al'Qur'ani daga fara Ramadan Zuwa Yau ⁉️

IZU NAWA ka Karanta Zuwa yau ⁉️

Sau nawa kayi kuka ka zubar da Hawaye
Ka Tuna Girman Allah ⁉️
Ka Tuna Girman Zunubanka⁉️

Shin Ko Kasan ba mamaki Ramadan dinka na qarshe kenan⁉️

Allah Yasa mudace 💯
*A Y M NABORDO* 💕 🙏

ADDU'A YAYIN BUƊA-BAKI.-"Yana daga cikin sunnah idan mutum yakai azuminsa, yasha ruwa yayi buɗa-baki yayi addu'ar buɗa-b...
13/03/2025

ADDU'A YAYIN BUƊA-BAKI.
-
"Yana daga cikin sunnah idan mutum yakai azuminsa, yasha ruwa yayi buɗa-baki yayi addu'ar buɗa-baki, sai yayi addu'a ya roƙi Allah ya biya masa buƙatunsa na alkhairi, domin haƙiƙa wannan lokaci ne daga cikin lokutan da Allah yake amsa addu'ar bayinsa masu azumi"
-
"Kullum kakai azuminka, kada ka manta da roƙon Allah ya biya maka tarin buƙatunka na alkhairi da ka daɗe kana son ya biya maka su"
-
"Haƙiƙa bawa baya yin sakaci da ire-iren guraren da Allah yake biyan buƙatun bayi, domin baka san a ina ne za ka dace amsawar ubangijinka ba game da addu'ar da ka daɗe kana yi a gareshi"
Allah Yasa mudace die 🎲

13/03/2025

Allah yasa mudace 💯 ❤️

Address

No 03 Kobi Street Bauchi 08035860983
Toro
23405

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWIS NABORDO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to JIBWIS NABORDO:

Share