11/04/2026
ALLAH YABADA IKON TAIMAKAWA
Wannan Bawan Allahn Da Muke Gani Cikin Hotuna Allah Ya Jarrabeshe Da Hatsarine Awajan Neman Abinci
Direban Keke Nafef ne Yasamu Mummunan Hatsari a Nan Saban Garin Narabi Wanda Akalla Yau Sati Biyu Kenan
Ahalinda Ake ciki Yanzu Hakan Yana Nan Asibitin USMANIYYA Tilden Fulani Yana Karban Magani Domin Yasamu Karaya Har Guda Uku Akafarsa Kamar Yadda Kuke Gani Cikin Hotuna
Bugu Da Kari Yanayin Halin Rayuwa Daga Shi Har Iyalinsa Da Yan Uwa Basuda Abinda Zasuci Ballantana Na Asibiti Ko Na Magani Da Wannan Muke Rokon Masu Hannu Da Shuni Da Kuma Yan Siyasarmu Na Toro Da Gundumar Tilden Fulani Dasu Tausayama Wannan Bawan Allahn Da Kudin Magani Ko Na Abinci
Muna Rokon Allah Ubangiji Yabasa lfy Allah Ya Jarrabemu Da Abunda Zamu Iya Yakaremu Daga Sharrin Karfe DUK Neman Karin Bayani Kutuntubi Asibitin USMANIYYA Tilden Fulani
Ko Kuma Ku Tuntubi Wannan Lambar Wayan
08102393863
Allah Yabada Ikon Taimakawa Ameen
Rijalullah Dan Amana