Tilde Community Watch

Tilde Community Watch we exist to deliver accurate, up-to-date, dependable information to people of Tilden Fulani community

Mutanen Tilde ku mana alkalanci; cikin waɗannan tituna wanne ne yafi amfanar al’ummar Tilden Fulani?Abinda ya sa mu kayi...
14/05/2026

Mutanen Tilde ku mana alkalanci; cikin waɗannan tituna wanne ne yafi amfanar al’ummar Tilden Fulani?
Abinda ya sa mu kayi wannan tambaya munga yaran Isa suna kushe aikin da Haske yayi ne.

Sulaiman Isah
Aliyu Ison Tilde
Aliyu U. Tilde
Hon Isah Abdulkarim Tilde
Ibrahim Garba Tilde
Sabiu bala tilde

02/05/2026
Sarkin dawaki mai tuta. Allah Ya taya riko ✊✊
13/01/2026

Sarkin dawaki mai tuta. Allah Ya taya riko ✊✊

Allah Ya taya riko Sarkin yamman Toro, Hakimin Tilden Fulani✊✊
13/01/2026

Allah Ya taya riko Sarkin yamman Toro, Hakimin Tilden Fulani✊✊

13/01/2026
Muna da Isah Babayo amma ace Toro 3rd Class za’a bamu? Laifin me mukayi da za’a ɗaga darajar Lame da Jama’a akan Toro?
24/10/2025

Muna da Isah Babayo amma ace Toro 3rd Class za’a bamu?
Laifin me mukayi da za’a ɗaga darajar Lame da Jama’a akan Toro?

14/10/2025
Wasu daga cikin gonaki ta kudancin Tilde
14/10/2025

Wasu daga cikin gonaki ta kudancin Tilde

Address

Tilden Fulani

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tilde Community Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share