Sokoto State Coalition Network Sscn-Adc

Sokoto State Coalition Network Sscn-Adc Official Media Page of ADC Coalition Network, Sokoto State. For updates, unity & development.

02/05/2026

BOOM 💣💣
It's ADC NORTHERN COALITION NETWORK SOKOTO STATE CHAPTER ❗
Up Up Nigeria 🇳🇬✊!
Up Up Sokoto State ✊!
Up Up NCN✊!
Up Up ADC✊!





By
Prince A.Balarabe
Media Director Northern Coalition Network Sokoto State Chapter ✍️

‼️🗣️ CONGRATULATORY MESSAGE 🎉🎈‼️We extend our heartfelt congratulations to Hon. ALIYU ARZIKA BARADE on his well-deserved...
30/04/2026

‼️🗣️ CONGRATULATORY MESSAGE 🎉🎈‼️

We extend our heartfelt congratulations to Hon. ALIYU ARZIKA BARADE on his well-deserved appointment by ADC-NCN as the Sokoto State Coordinator.

⚠️ This appointment is a clear recognition of his competence, dedication, and valuable contributions to the growth of the party and the society at large.

We wish him success, wisdom, and strength in this new position. May God grant him the ability to carry out this responsibility with justice and excellence 🤲.

Congratulations once again, Hon. ALIYU ARZIKA BARADE 🎉🎈!

May God guide and strengthen you, Hon. 🤲

ANNOUNCER:-
ADC Northern Coalition Network Sokoto State Chapter ✍️

‼️🗣️SAKON GODIYA TA MUSAMMAN📢‼️Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu,Muna miƙa saƙon godiya ta musamman ga dukkan...
26/04/2026

‼️🗣️SAKON GODIYA TA MUSAMMAN📢‼️

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu,

Muna miƙa saƙon godiya ta musamman ga dukkan membobin Coalition Network Sokoto State Chapter bisa jajircewa da haɗin kai da kuka nuna.

⚠️Munakara Godiya ta musamman gawaɗanda s**a samu halartar meeting, kuka ba da lokacinku, kuka zo kuka bayar da gudunmawar ku da shawarwari masu amfani domin cigaban tafiyar mu.

📌Haka kuma, muna godiya ga waɗanda ba su samu damar halarta ba saboda wasu uzurori na daban. Rashin halartar ku ba ya rage muhimmancin ku a cikin wannan tafiya. Muna fatan alheri tare da sa ran haɗuwa a taro na gaba, Insha Allah.

Haɗin kanmu, jajircewarmu, da kishin tafiyar mu su ne ginshiƙin nasarar mu💪.

Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara haɗa kanmu, Ya ba mu nasara🤲.

Munagode sosai🙏!
Allah yahutar da gajiya.

Sahannun:-
Comrd. Shamsu Abubakar State P.R.O 1

Daga:-
Prince A.balarabe
Media Director Northern Coalition Network Sokoto State Chapter ✍️

‼️🗣️ MUHIMMIYAR SANARWA TA GAGGAWA – ADC NCN SOKOTO 🔥📢‼️Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh,Wannan kira ne na mu...
24/04/2026

‼️🗣️ MUHIMMIYAR SANARWA TA GAGGAWA – ADC NCN SOKOTO 🔥📢‼️

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh,

Wannan kira ne na musamman ga dukkan mambobin ADC Northern Coalition Network (NCN-ADC), dake Local government 23 na jihar Sokoto da masu kishin cigaban Arewa baki ɗaya. Lokaci ya yi da za mu tashi tsaye domin gina makomar mu!

🗓 Rana: Lahadi, 26 ga Afrilu, 2026
⏰ Lokaci: Karfe 11:00 na safe
📍 Wuri: Hedikwatar ADC, Ilorin Road, kusa da Makarantar Sakandare ta Hafsatu Ahmadu, Sokoto

🎯 Manufar Taro:

- Ƙarfafa haɗin kai da jagoranci mai nagarta

- Tattauna makomar siyasa da ci gaban kungiyarmu dama jiharmu baki daya

- Shirya manyan tsare-tsare na nasarar tafiyar mu

⚡ Wannan ba taro bane na wasa — lokaci ne na yanke shawara!

⚡ Makomar mu tana hannun mu — mu tashi mu ɗauki mataki!

📌 Ana buƙatar kowa ya halarta ba tare da uzuri ba domin cigaban Kungiyarmu da jam’iyya dama al’umma Baki daya.

📞 Don ƙarin bayani:-

07068060998
08060428473
07086270455

✊ ADC – Hadin kai, Cigaba, Nasara!

Sahannun:-
Comrd. Shamsu Abubakar State P.R.O 1

Daga:-
Prince A.balarabe
Media Director Northern Coalition Network Sokoto State Chapter.. ✍️

‼️🗣️ZIYARAR NCN-ADC SOKOTO GA Hon. A.A GUMBI📢‼️A yaune Mambobin kungiyar NCN-ADC a Jihar Sokoto sun godanar da wata muhi...
06/04/2026

‼️🗣️ZIYARAR NCN-ADC SOKOTO GA Hon. A.A GUMBI📢‼️

A yaune Mambobin kungiyar NCN-ADC a Jihar Sokoto sun godanar da wata muhimmiyar tattaunawa tare da Mai Girma Hon. A.A Gumbi, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi cigaban jam’iyya da kuma makomar al’umma.

💡 A yayin ziyarar, an jaddada haɗin kai, ƙarfafa gwiwar matasa, da kuma shirye-shiryen da za su tabbatar da nasara a zabuka masu zuwa.

💪 Hon. A.A Gumbi ya ƙarfafa wa mambobi gwiwa tare da kira ga cigaba da jajircewa domin gina ingantacciyar siyasa mai anfani ga kowa.

✨ Wannan ziyarar ta ƙara haskaka sabon fata da armashi a zukatan magoya bayan jam’iyyar a Sokoto.



Daga:
Prince A.balarabe
Media Director Northern Coalition Network Sokoto State Chapter..✍️

Address

Magajin Gari Road, Kofar Kware Area
Sokoto
840101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto State Coalition Network Sscn-Adc posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share