Gwani Mai ismi foundation

Gwani Mai ismi foundation 265.8k followers. โ€ข 0 following๐ŸŒŽ

โ˜Žโ˜Ž +2349026020232โ˜Žโ˜Ž

Sirin kafi sirin kafi sirin kafi sirin kafi sirin kafi Anakafe mutun ana kafe gida ana kafe kasuwa ko shago dan allah ay...
03/09/2025

Sirin kafi sirin kafi sirin kafi sirin kafi sirin kafi Anakafe mutun ana kafe gida ana kafe kasuwa ko shago dan allah ayi aga abin mamaki dayarda allah idin mutun za akafe kofar dakin akesawa in sha allah

Sirin kafin azzaki ko azzakari tamutu ko ko anaso asami karfi sosai dan allah ayi aiki aga abin mamaki in sha Allahu
03/09/2025

Sirin kafin azzaki ko azzakari tamutu ko ko anaso asami karfi sosai dan allah ayi aiki aga abin mamaki in sha Allahu

Asirin k**a barawo asirin k**a barawo in sha Allahu ko maye akasata idan akayi aikin se asirin sa yatonu in sha allah wa...
03/09/2025

Asirin k**a barawo asirin k**a barawo in sha Allahu ko maye akasata idan akayi aikin se asirin sa yatonu in sha allah wanna in Dai akayi zakaga abin mamaki in sha Allahu๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ

HATIMIN YA RAZZAQU MAI RIJAYA 57 HATIMIN TSAKIYARSA HATIMIN BURDIN YASINNE Wannan hatimin ana amfani daci wajen tara duk...
02/09/2025

HATIMIN YA RAZZAQU MAI RIJAYA 57 HATIMIN TSAKIYARSA HATIMIN BURDIN YASINNE

Wannan hatimin ana amfani daci wajen tara dukiya mai albarka inkuma kana sana a kanatayin asara koda yawce to ka samu farar takarda ka zana wannan hatimin kayi laya ka rufata da fata saika ringa kasancewa da ita ako da yawce to duk tsananin asaran dakake fiskanta zai daina da izinin Allah ko rariyar hannune na aljani Allah zai sawwaqe naka ana rubuta wannan hatimin kafa 4 kullum ana rubutawa hanaca don neman tara jama a da samun alkairai masu yawa da albarka kadan kenan daga bayanin wannan hatimin mai rijiya 57 na yarazzaqu

izininsa muyiwa annabi salati
Kuma a tura zuwa group 5

โ€Žุงู„ุณูŽู‘ู„ูŽุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู…ู’ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ูฑู„ู„ูŽู‘ู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒุงุชูู‡ูโ€Ž+2349026020232Assalamu alaikum warahamatullahi wabaragatuhu muna ...
31/08/2025

โ€Žุงู„ุณูŽู‘ู„ูŽุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู…ู’ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ูฑู„ู„ูŽู‘ู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒุงุชูู‡ูโ€Ž+2349026020232
Assalamu alaikum warahamatullahi wabaragatuhu muna bada taimako ga duk
Wanda ke da bugata zaku iya samunmu akan wanna number +2349026020232 kuma ta whatapp domin karin bayani
*Mallakar Dukiya halal/ tasarifi
*Samun Bunkasa gefen kasuwanchi
*mallakar mache ko miji ko kuma aure
*farin jinin jama'a dana yan kasuwa
*Neman Matsayi a wurin aiki ko gwamnati
*Istikharah
*Aduโ€™a Akan iskokai ko aljanu
*Kiran Kasko, ko Kora
*Mallakar sheriyar kotu
*aikin calendar ko lotto da dai Sauransu
โ€Žุจู†ุนู…ุฉ ุงู„ู„ู‡ ูˆุฑุญู…ุชู‡ ุงู„ุฎุงุตุฉ
โ€Ž za'a dace Insha Allahu.
โ€Ž Allah ya taimaka mana Kira ko WhatsApp 09026020232โ€Žุงู„ุณูŽู‘ู„ูŽุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู…ู’ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ูฑู„ู„ูŽู‘ู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒุงุชูู‡ูโ€Ž+2349026020232
Assalamu alaikum warahamatullahi wabaragatuhu muna bada taimako ga duk
Wanda ke da bugata zaku iya samunmu akan wanna number +2349026020232 kuma ta whatapp domin karin bayani
*Mallakar Dukiya halal/ tasarifi
*Samun Bunkasa gefen kasuwanchi
*mallakar mache ko miji ko kuma aure
*farin jinin jama'a dana yan kasuwa
*Neman Matsayi a wurin aiki ko gwamnati
*Istikharah
*Aduโ€™a Akan iskokai ko aljanu
*Kiran Kasko, ko Kora
*Mallakar sheriyar kotu
*aikin calendar ko lotto da dai Sauransu
โ€Žุจู†ุนู…ุฉ ุงู„ู„ู‡ ูˆุฑุญู…ุชู‡ ุงู„ุฎุงุตุฉ
โ€Ž za'a dace Insha Allahu.
โ€Ž Allah ya taimaka mana Kira ko WhatsApp +2349026020232

30/08/2025
SIRRIN MALLAKA MAI KARFIN GASKE DA HATSARIWanda ya ke son ya mallake wani ko wata ko macen da take son ta mallake wani t...
30/08/2025

SIRRIN MALLAKA MAI KARFIN GASKE DA HATSARI

Wanda ya ke son ya mallake wani ko wata ko macen da take son ta mallake wani to ga wani sirri a jarraba.

Amma duk wanda yasan ba aure zai yi ba kada ya daukar mana mallaka yayi amfani da ita don bamu yi masa izini ba.

Duk macen da ta dauki wannan sirrin tayi amfani da shi don cutarwa itama bamu yi mata izini ba wallahi duk wanda ban masa izini ba ko ya dauki sirrin ya buga shi bazai tashi ba.

Duk wanda yasan cewa ba aure zai yi ba kada ya daukar mana sirri yayi amfani da shi.

Ga yadda za ayi sirrin.

Ana rubuta wannan ayar gata nan mun dora a hoto kafa uku a jikin Takarda wajen da muka buda a nan za a rubuta sunan wanda za a mallaka din.

Sai ayi laya a nade layar da farin zare sai tafi gidan tururuwa a binne wannan layar sai sai a zuba gero gwagwani daya a gidan tururuwar ace ga hadiyyar sadakata nan.

Bazan rantse ba wanda ya jarraba shi zai bamu labari. Duk dafa'inka akayi maka wannan mallakar sai ta k**aka..

Duk wanda yayi amfani da ita ta hanyar da bata dace ba wallahi banyi masa izini ba sannan kuma wallahi ko ya jarraba sirrin bazai tashi ba.

IZININSA AYIMA ANNABI SALATI SANNAN AYI SHARING GROUP 5 SABODA YANUWA SU AMFANA

GA MAI BUKATAR BINCIKE AKAN TAURARI KO ISTAHARA AKAN WANI LAMARI KO DAFAIN KASUWA KO AIKIN MALLAKA KO FIRAQU KO KASHE SHARIA KO WATA BUKATA

KIRA KO WHATSAPP

09042503070

XAKU IYA JOINING GROUP NAMU NA WHATSAPP DOMIN SAMUN MANYAN 09026020232

MALLAKA MAI KARFIN GASKE ANA RUBUTA WANNAN SIRRIN KAFA 10 DUK INDA AKA BUDE DINNAN ANA  SAKA SUNAN WANDA ZA A  MALLAKA M...
30/08/2025

MALLAKA MAI KARFIN GASKE

ANA RUBUTA WANNAN SIRRIN KAFA 10 DUK INDA AKA BUDE DINNAN ANA SAKA SUNAN WANDA ZA A MALLAKA MACE KO NAMIJI INDAI AKAYI AKASHA TSAWON KWANA 3 WLLH ZA ASHA MAMAKI WAJEN MALLAKE KO WANENE

ANYI IZINI GAWANDA SUKAYI SHARE SBD AL UMMA SU AMFANA TAREDA YIWA ANNABI SALATI

DOMIN KARIN BAYANI AKIRA KO WHATSAPP 09026020231

SIRRIN GAGARA BADAUIn kanaso ka gagari makiya Kuma kasamu kariya daga sharrin azzalumai duk inda kaciga kafi lafiya kala...
30/08/2025

SIRRIN GAGARA BADAU

In kanaso ka gagari makiya Kuma kasamu kariya daga sharrin azzalumai duk inda kaciga kafi lafiya kalau to kasamu farar takarda ka rubuta wannan HATIMIN kafa 11 saika yenkasu daya daya Kayi layu Guda 11 saikakai a dinke maka kaja Wanda ake daurawa a qugu k**ar wannan photos dakuke gani to indai kana tare da wannan sirrin billahil azim ko Yan facine s**a tare hannya indai kundoso wuri Allah zai tarwatsasu kafin ku Qarasa Allah zai koresu gada hanyar ko yakasance saikun wuce suzo Kuma wannan sirrin ko motace zatayi asden bazatayi kana cikiba ko watace ta gabanku zata to saidai Kun barta abaya zatayi bi izinillahi taala Yan uwa ko yenzu Mai karatu kagoda kaga ikon Allah

Izinin wannan sirrin ayiwa annabi salati Kuma a tura zuwa group 5 Kira ko WhatsApp

09026020232

HATIMIN SAMUN ALKAIRI A SHIKIN GIDA KO SHAGO in kanaso ka  ringa samun alkairai ko kuma kanaso ka fara sana,a amma kanas...
30/08/2025

HATIMIN SAMUN ALKAIRI A SHIKIN GIDA KO SHAGO
in kanaso ka ringa samun alkairai ko kuma kanaso ka fara sana,a amma kanaso kason akwai alkairi ko babu to ka buga wannan HATIMIN mai albarka a farar takarda k**ar yenda ka ganshi haka to saikayi laya ka nadeta da farin zare ba a rufata sai ka ringa sakata a aljihu to zaka ringa samun alkairai kota ina kuma in kanaso ka son Alkairin lamarin dakakeson ganin alkairi to in zaka konta saikayi mataci da layar to duk abinda ke faruwa labarinsa zai zomaka a mafarki

wannan HATIMIN duk masana taurari sun son Abinda aka buga A hatimin wannan HATIMIN yanada wani abin Al ajabi da ban mamaki

Izinin wannan sirrin Ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira 09026020232

SIRRIN TURAREN BINTA SUDAN๐Ÿ‘ฝโ˜ ๏ธ๐Ÿ‘บ๐Ÿ‘น๐Ÿ’€1) Maganin farin jini, ana zubawa acikin ruwan wanka ana wanka dashi, amma yak**ata mutu...
28/08/2025

SIRRIN TURAREN BINTA SUDAN๐Ÿ‘ฝโ˜ ๏ธ๐Ÿ‘บ๐Ÿ‘น๐Ÿ’€

1) Maganin farin jini, ana zubawa acikin ruwan wanka ana wanka dashi, amma yak**ata mutum yana dafa'i indai zaina amfani dashi๐Ÿ‘‚

2) Maganin mata, mace ta shafa afarjinta kafin mijinta ya sadu da ita, yana kara ni'ima da kuma wadatuwar dadin jima'i,,,๐Ÿ‘‚

3)Samun ijaba,,,ana shafasa a carbi wajen gudanarda lazumi,,,,,sannan ana hayakashi adaki wajen gabatarda wani sirri domin neman ijaba,๐Ÿ‘‚

4) Zaman aljanu ajiki, wanda yakeso aljanu suna yawan rabarsa sosai yana shan binta sudan, tabbas hatta idonsa saiya sauya, kuma zaisa iska suna samun wajen zama ajikin mutum sosai, sannan yana saka zafin rai, kuma yana haifarda kwarjini, amma in mutum bayada dafa'i zaita ramewa ne, kuma aljannu zasuna shan jinin jikinsa๐Ÿ‘‚

5) maganin bakar iska,,,ana samun (yadiya ) dukka jikinta dayawa, sai asamu ฦ™ashin mahauta, ashanyasu su bushe adakasu dakan hayaki, sai azuba binta sudan guda daya, mai jan murfi, ana turara jiki dasu, za arabu da bakar iska,๐Ÿ‘‚

6) Dafa'i,,,,ana zuwa gindin tsamiya, azuba binta sudan ajikinta, sannan adebi sassakenta na gabas, adawo gida adakasa yayi gari anashansa a kunu, dafa'i ne na azzalumai mai karfi,๐Ÿ‘‚

Muna barar addua agareku, zuwaga Sayyadi Yahaya Ben Khamis bayada lpy, Allah ya wanzarda lpy ga dukkan musulmai baki daya,

Muna barar addua zuwa ga mahaifiyar sayyadi Shareef Matawalle Allah ya wanzarda lpy agareta, Da dukkan musulmai baki daya,

Muna barar addua zuwa ga sidi Yahuza M Tanko Allah ya azurtasa da haihuwan da namiji, Allah ya raya masa ameen ya ilahi๐Ÿ™

Daga naku Sayyadi Khaleefa
Fatan alkhairi๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช

SIRRIN FATIHA TARE DA YA'SIN.idan kana son Allah yayi maka budi ko ta ina kayita ta samun kudi. To wlh ka daure ka jarra...
27/08/2025

SIRRIN FATIHA TARE DA YA'SIN.

idan kana son Allah yayi maka budi ko ta ina kayita ta samun kudi. To wlh ka daure ka jarraba wannan sirrin kaga abin mamaki. Da farko zakai al'wala ka shafa turare mai kamshi sannan ka fara wuridin fatiha kafa 313 akeyi sannan ka Kalli gabas ka Karanta yasin kafa daya ka juyo ka kalli yamma kayi kafa ka joyo Kalli kudi kayi kafa ka kalle arewa kayi kafa daya sai ka roki bukata, kaje Allah yayi maka budi ko ta ina alfarmar sirrin da yake cikin fatiha da yasin. Idan Dan hali sai kadanyi sadaka da abinda ya sauwaka. Jira ka zubawa sarautar Allah ido kagani. Izini ayi salatin annabi 10 tare da share zuwa group uku domin wasu su amfana mai neman Karin bayani 09026020232 Whatsapp

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwani Mai ismi foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share