NYCN Sokoto Elcom 2024

NYCN Sokoto Elcom 2024 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NYCN Sokoto Elcom 2024, Non-Governmental Organization (NGO), Sokoto.

28/10/2024

NATIONAL YOUTH COUNCIL OF NIGÉRIA - NYCN SOKOTO STATE CHAPTER GET NEW LEADERSHIP.

The long most awaiting endorsement of youth in sokoto state has come to reality as youth delegates across the 23 local government areas, delegates from youth organizations, delegates from Voluntary youth organisations decided on the new set of leaders for Sokoto Chapter of the National youth council of Nigeria (NYCN).

The election took place in Giginya Mémorial Stadium Sokoto on the 26th day of October 2024 with all the youth Stakeholders, Government representatives, Security agencies, and was keenly supervised by the ministry of Youths and Sports Dévelopement.

The election was conducted peacefully and comfortably.

BUILD THE YOUTH - BUILD THE NATION

Zabe na tafiya dai-dai yadda aka tsara shi kan doka da oda.
26/10/2024

Zabe na tafiya dai-dai yadda aka tsara shi kan doka da oda.

Zaben kujerun majalisar matasan jahar Sokoto na tafiya dai-dai yadda aka tsara shi, matasa na zaben Ra'ayin su.
26/10/2024

Zaben kujerun majalisar matasan jahar Sokoto na tafiya dai-dai yadda aka tsara shi, matasa na zaben Ra'ayin su.

Yanzu haka matasa sun soma jefa kuri'un su domin zaben Ra'ayin su.
26/10/2024

Yanzu haka matasa sun soma jefa kuri'un su domin zaben Ra'ayin su.

Yanzu haka kananin hukumomin Gabashin Sokoto da s**a kunshi, Isa, Sabon-Birni, Goronyo, Raba, Wurno, Gwadabawa, Illela d...
26/10/2024

Yanzu haka kananin hukumomin Gabashin Sokoto da s**a kunshi, Isa, Sabon-Birni, Goronyo, Raba, Wurno, Gwadabawa, Illela da Gada sun shiga layi domin fara jefa kuri'u su.

Sakataren kwamiti Cmrd Abdulrahman Umar Aliyu ke gabatar da bayanin yadda jadawalin zabe yake ga masu zabe.
26/10/2024

Sakataren kwamiti Cmrd Abdulrahman Umar Aliyu ke gabatar da bayanin yadda jadawalin zabe yake ga masu zabe.

26/10/2024

Jawabin shugaban kwamitin zaben majalisar matasa Cmrd Aminu Gada ga mahalarta zabe.

26/10/2024

Jawabin shugaban kwamitin zaben majalisar matan Sokoto, Cmrd Aminu Gada kenan a lokacin da ake daf da samo zabe.

Yan takarar kujerun majalisar Matasa ke nan inda suke dakon jiran soma fara zabe kamar yadda aka tsara.
26/10/2024

Yan takarar kujerun majalisar Matasa ke nan inda suke dakon jiran soma fara zabe kamar yadda aka tsara.

Shirye-shiryen Majalisar Matasan Jahar Sakkwato na shekarar 2024.
26/10/2024

Shirye-shiryen Majalisar Matasan Jahar Sakkwato na shekarar 2024.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NYCN Sokoto Elcom 2024 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share