Manir Muhammad Dan iya foundation

  • Home
  • Manir Muhammad Dan iya foundation

Manir Muhammad Dan iya foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Manir Muhammad Dan iya foundation, Non-Governmental Organization (NGO), .

03/03/2025

Sakkwatawa Albishirinku

03/03/2025
22/02/2025

Manir Muhammad Dan iya foundation

Alheri ce

Barka da xuwa Walin Sokoto ALLAH ubangiji ya hutar da gajiya ya karbi abinda aka roka
30/09/2024

Barka da xuwa Walin Sokoto ALLAH ubangiji ya hutar da gajiya ya karbi abinda aka roka

Alhamdulillahi kamar yadda muka fada cewa zamukai tallafin abinci da kuddi da kuma gidan sauro achan baya ALLAH yabada i...
25/09/2024

Alhamdulillahi kamar yadda muka fada cewa zamukai tallafin abinci da kuddi da kuma gidan sauro achan baya ALLAH yabada ikon cika wannan alkawalin,

Karkashin jagorancin Aminu aliyu musa akabada wannan tallafin ga mutum 250 dake kwance a asibitin specialist basuda lafiya dake anan sokoto,

Inda sunnuna farin ciki sosai wallahi Kuma sunyi adduoi da yawa akan wannan matashin dake wannan kokari acewar wani dattiji bakowane keyin kokarin tunawa da Wanda banasa ba awani wuri amma shigashi yayi Kuma babu alakar uwa b***e ta uba amma gashi yataimakesu musamman abincin da yabamu wallahi muna godiya sosai ya ALLAH yasakama sa da alkhairinsa,

Kuma ya ALLAH yabiyamasa bukatarsa akan wannan aikin,

Haka kuma sunyi adduoi na musamman ga mai suna wannan kungiyar MANIR MUHAMMAD DAN akan ALLAH ya amshi rokon bayinsa akan abunda yasa agaba,

Insha ALLAH next target dinmu very soon.......

25/9/2024

Manir Muhammad Dan iya foundation

24/09/2024

MUNSAMU DAMAR KAI TALLAFIN KUDI DA GIDAN SAURO DA ABINCI GA MARASA LAFIYA 250 A SPECIALIST HOSPITAL 24/9/2024

24/09/2024

ALHAMDULILLAHI

24/9/2024Kudi, abinci, gidan sauro, mutum 250 zasu amfana a asibitin specialist dake sokoto Aminu aliyu musa Manir Muham...
22/09/2024

24/9/2024

Kudi, abinci, gidan sauro, mutum 250 zasu amfana a asibitin specialist dake sokoto Aminu aliyu musa Manir Muhammad Dan iya foundation

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Manir Muhammad Dan iya foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization?

Share