Alhassan Mai Lafia Backup

Alhassan Mai Lafia Backup Follow my backup page.

13/07/2026

An fusata Honorable 🤣🤣

12/07/2026

Dr. Idris Abdulaziz Dutsin Tanshi 🥲

Wannan yaran da kuke gani a t**i mafiyawansu ba karatun allo sukeyi baYan gudun hijira ne daga ƙauyukan Sokoto, Zamfara,...
12/07/2026

Wannan yaran da kuke gani a t**i mafiyawansu ba karatun allo sukeyi ba

Yan gudun hijira ne daga ƙauyukan Sokoto, Zamfara, Katsina da Niger wanda yan ta'adda ke ƙona gidajensu tare da kashe iyayensu. Wannan yasa s**a dawo bara a t**i domin samun abinci.

Wani lokaci yanada kyau a kyautata musu ta hanyar sanya su makaranta, ɗorasu a sana'ar hannu da basu abinci gwargwadon yadda mutum zai iya

Barin waɗannan yaran zube a t**i, kamar zubin adashe ne watarana dole zamu kwashe fitina.

NB: ba ina ƙarfafa yin bara bane, ina ƙarfafa kyautawa da muhimmancin haɗa hannu wurin ceto al'umma daga fitina.
----------------------

Kuyi following ɗin Backup account ɗina domin cigaba da samun postings ɗina kai tsaye.

11/07/2026

Wani malamin coci ya jinjinawa musulmi kan yadda suke jana'izar gawa idan anyi mutuwa.

19/01/2025

Alhamdulillah ❤️

19/01/2025

Wani bawan Allah yayimin DM

Yace: Alhassan don Allah ina neman shawara awurinka, meyasa yan mata basa kula ni 🥲

Baƙin jini ne ko rashin kyan fuska??

AMSA 👇

Kyan fuska cuta ne 📌

Mace ko namiji kyakkyawa, wani lokaci kyan fuska yakan zamo cutarwa awurinsu

Duk mace kyakkyawa zata kasance mai yawan mu’amala da maza a t**i sai wacce Allah ya kiyaye

Mazan zasuyi amfani da wannan damar wurin lalata rayuwarta

Mata kyakkyawa, mafiyawansu basu cika zama gidan aure ba, ganin suke idan sun rabu da mazajensu, akwai wasu mazan da zasu iya nemansu da aure 🤌

Shiyasa mafi yawan matan Tiktok kyakkyawa ne, saboda basa iya ɓoye kansu har sai sun tallata a social media.

MAZA

Duk namiji kyakkyawa, wannan kyan nashi yana masa illa awurin neman kuɗi da karatu a makaranta

Zakasamu yana yawan mayarda hankali awurin mata da soyayya

Shiyasa idan kaje assibiti zakasamu duk likitocin munana ne a fuska 😂

Idan kaje kotu, zakasamu mafiyawan alkalai da lauyoyi mummuna ne a fuska 😂

Idan kaje kasuwa, zakasamu mafi yawan masu ƙarfin jari a kasuwar duk mummuna ne a fuska 😂

Idan kaje ma’aikatu da ofisoshin gwamnati, zakasamu mafiyawan ma’aikatan mummuna ne a fuska 😂

Shifa kyakkyawan namiji bayan cin abinci da kiran budurwa a waya, ba abunda yafi ƙwarewa sai bacci da yawon joints da hotels. 🥹🥹

Nayi wannan post domin ƙarfafa guiwa 💪
Kaje kasuwa nemi kuɗi ka gina rayuwarka, watarana matan zasu nemeka har gida 😂

Alhassan Mai Lafia

06/10/2024

Kar kayi aure har sai ka shirya dakyau SHEIKH ABDALLAH GADON KAYA

TAFIYAR MATASA 2027Idan mutum yana so yayi galaba a kanka dole sai ya sanya tsoronsa a cikin zuciyarka .Yan siyasa ƙasar...
17/09/2024

TAFIYAR MATASA 2027

Idan mutum yana so yayi galaba a kanka dole sai ya sanya tsoronsa a cikin zuciyarka .

Yan siyasa ƙasar nan sun sanya tsoronsu a zukatan yan Najeriya ta yadda ba uban da ya isa ya tanka musu 😎

In Sha Allahu zamu cire wannan tsoron sannan duk sai mun fatattake su mun kawo gwamnatin da zata dinga ba kowa hakkinsa da izinin Ubangiji 👏🏽

Allah ya taimakemu yakawo mana sauyi na alkhairi.

A ranar alƙiyama, za’a shiga wuta tawaga-bayan-tawagaZa’azo da group ɗin masu cin dukiyar marayuZa’azo da group ɗin masu...
09/09/2024

A ranar alƙiyama, za’a shiga wuta tawaga-bayan-tawaga

Za’azo da group ɗin masu cin dukiyar marayu

Za’azo da group ɗin masu kuɗin da basa bayarda zakkah

Za’azo da group ɗin barayin gwamnati

Za’azo da group ɗin mazinata da yan luwaɗi

Za’azo da group ɗin munafukai da annamimai acikin mutane

Za’azo da group ɗin karuwai

Duk a jefasu acikin wuta

وَسِیقَ ٱلَّذِینَ كَفَرُوۤا۟ إِلَىٰ جَهَنَّمَ زُمَرًاۖ حَتَّىٰۤ إِذَا جَاۤءُوهَا فُتِحَتۡ أَبۡوَ ٰ⁠بُهَا وَقَالَ لَهُمۡ خَزَنَتُهَاۤ أَلَمۡ یَأۡتِكُمۡ رُسُلࣱ مِّنكُمۡ یَتۡلُونَ عَلَیۡكُمۡ ءَایَـٰتِ رَبِّكُمۡ وَیُنذِرُونَكُمۡ لِقَاۤءَ یَوۡمِكُمۡ هَـٰذَاۚ قَالُوا۟ بَلَىٰ وَلَـٰكِنۡ حَقَّتۡ كَلِمَةُ ٱلۡعَذَابِ عَلَى ٱلۡكَـٰفِرِینَ

Ya Allah ka tsaremu daga azabar wuta

Ya Allah ka kare mana imaninmu daga sharrin shaiɗan, sharrin mutum da aljan

Alhassan Mai Lafia

Duk wanda ya ɗanɗana arziki ba zai taɓa so ya yi talauci ba. Duk wanda ya ɗanɗana talauci ba zai taɓa so ya sake kusanta...
04/09/2024

Duk wanda ya ɗanɗana arziki ba zai taɓa so ya yi talauci ba. Duk wanda ya ɗanɗana talauci ba zai taɓa so ya sake kusantarsa ba.

Wannan dalilin yasa mutane ke neman kuɗi ido rufe

Wannan dalilin yasa wasu mutane dagacikinmu ke neman dukiya (yaki halal yaki haram) ido rufe

Wannan dalilin yasa muke gallazawa junanmu, muke kashe junanmu, muke yaudarar juna, muke damfarar juna.

Daga ƙarshe wannan dukiyar duk anan gidan duniya zamu bari, ba wani attajiri da zaije da kuɗi lahira.

Duk tsanani ya Allah kabamu dukiya ta halal

Alhassan Mai Lafia

Address

Garba Nadama Road
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhassan Mai Lafia Backup posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Alhassan Mai Lafia Backup:

Shortcuts

Share