Kasimu Dogon Daji Foundation

Kasimu Dogon Daji Foundation Gidauniya ce Mai Rajin Tallafawa Gajiyayyu da Marasa Galihu da ALH.Kasimu Dogon Daji ke Dauke Nauyin

25/08/2026

HAPPY MAULIDIN NABIYI S.A.W

ALLAH YA KARA KUSANCI MAI GIDA
23/08/2026

ALLAH YA KARA KUSANCI MAI GIDA

22/08/2026

ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI

17/08/2026

MASHA ALLAH

KASIMU DOGON-DAJI FOUNDATION Jiya kenan, shugabannin wannan gidauniyar ta Kasimu Dogon-Daji Foundation munkai ziyarar gi...
17/08/2026

KASIMU DOGON-DAJI FOUNDATION

Jiya kenan, shugabannin wannan gidauniyar ta Kasimu Dogon-Daji Foundation munkai ziyarar girmamawa, da neman shawar zuwaga Maigirma Alhaji Kasimu Muhammad Dogon-Daji, ma'ajin ma'aikatar kulada ƙananan hukumomi, wanda kuma shine Uban wannan gidauniyar.

Alokachin ziyarar, wannan gidauniyar ta gabatarda gudunmuwa wani adadi daga chikin rigunan Jersey da huluna da akayi domin bada tasu gudanmuwa ga siyasar Maigirma Gwamna Dr. Ahmed Aliyu Sokoto domin chigaba da shirye-shiryen sake zaɓensa a karo na biyu.

Haka zalika, mun tattauna akan abubuwan da wannan gidauniyar zata gudanar domin taimakawa bayin Allah afadin wannan jihar nan bada jimawa ba, insha Allah.

DAFATAR ALLAH YAQARA DAFAMUNA, YAQARA TAIMAKON ALHAJI KASIMU DOGON-DAJI DA MAIGIRMA GWAMNA BAKI DAYA.

MAI GIDA BARKA DA DAWOWA GIDA BIRNIN SHEHU
07/08/2026

MAI GIDA BARKA DA
DAWOWA GIDA BIRNIN SHEHU

06/08/2026

PART 6
MATAR ALHAJI

04/08/2026

PART 5
MATAR ALHAJI

02/08/2026

PART 4
MATAR ALHAJI

29/07/2026

PART 3
MATAR ALHAJI

Address

Dogon Daji
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasimu Dogon Daji Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share