Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027

Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 SECFAAC is a group of old local council members comes together to pacilitate and promote HE Dr Ahmad

20/08/2026

Alhamdulillah, a yau ne Kungiyar tsaffin Kansiloli magoya bayan Jam'iyar APC ta Jahar Sokoto ta samu damar zuwa ta'aziyyar Margayi Alh. Mansur Zagin Jarma a shiyar Polo-club Sokoto.

Kungiyar ta samu wakilcin wasu daga cikin membobinta inda tayi gaisuwa ga Baba Jarma da kuma uban wannan kungiyar MD. Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya (DALLATUN SOKOTO).

Muna ƙara roƙon Allah SWA ya gafarta masa ya masa afuwa, Allah ya gafartawa namu iyaye da yan uwa da masoya baki daya 🙏🏼🙏🏼

Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 ©️
20 / 08 / 2026 📅

12/08/2026

A MADADIN TSAFFIN KANSILOLI MAGOYA BAYAN JAM'IYAR APC RESHEN JAHAR SOKOTO KUMA ƊIYA GA DALLATUN SOKOTO MD ALH. Murtala Abdulkadir Dan Iya ZAMU BAIWA GADANGAR KYAUTAR KUƊI N500, 000 DALILI DA WANNAN WAKAR DA YAYIWA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR SOKOTO DR. AHMED ALIYU SOKOTO PHD, FCNA, ACIT ✅

ALLAH YA ƘARA TAIMAKON WANNAN GWAMNATI MAI ALBARKA YA BAMU NASARAR SAKE LASHE ZAƁE A KARO NA BIYU, AMIN.

Alhamdulillah Alhamdulillah AlhamdulillahJiya cikin iyawar Allah da buwayarsa kungiyar tsaffin Kansiloli magoya bayan Ja...
02/08/2026

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Jiya cikin iyawar Allah da buwayarsa kungiyar tsaffin Kansiloli magoya bayan Jam'iyar APC dake Sokoto mai suna Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 mun kaiwa Baban mu Jagoran mu kuma uba ga wannan kungiya MD Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya (DALLATUN SOKOTO) ziyara ta musamman domin taya juna murnar wannan sabon matsayi da girma da Allah SWA ya bashi na DALLATUN SOKOTO ✅

Duk wanda ke Sokoto yasan wannan sarautar da aka bashi tamkar an aza kofi mazauninsa ne akan cancanta, Alhamdulillahi mun tattauna abubuwa da dama musamman hanyoyin kara wayar da kan al'ummar wannan Jaha ta Sokoto akan irin ayyukan cigaba da raya gari da karkara da wannan Gwamnati mai albarka tayi a birni da ƙauyukan wannan Jaha ta Sokoto waƴanda a bayyane suke.

Maigirma Dallatun Daular Usmaniyya yayi muna tarbo na musamman kuma ya mutunta mu kamar yadda ya saba sannan kuma uwa uba ya cika muna aljihhwan da miliyoyin kuɗi.

Allah ya saka masa da mafificin alkhairansa kuma Allah ya tayasa riƙo yasa ace gara da akayi amin.

Sign by forum Chairman:
Hon Abdullahi A Sidi

Alhamdulillah.Tune Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto His Excellency Dr Ahmed Aliyu Sokoto PhD, FCNA, ACIT yayi screening exe...
08/05/2026

Alhamdulillah.
Tune Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto His Excellency Dr Ahmed Aliyu Sokoto PhD, FCNA, ACIT yayi screening exercise dinsa na sake takarar Gwamnan Jahar Sokoto a karo na biyu ✌🏽

Muna roƙon Allah SWA ya sake bashi gagarumar nasara fiyeda wadda ya samu a baya 🤲🏽🤲🏽

KUNGIYAR TSAFFIN KANSILOLI MAGOYA BAYAN MAIGIRMA GWAMNA AMADU DA JAM'IYAR APC TA JAHAR SOKOTO TA KAIWA UBAN WANNAN KUNGI...
06/04/2026

KUNGIYAR TSAFFIN KANSILOLI MAGOYA BAYAN MAIGIRMA GWAMNA AMADU DA JAM'IYAR APC TA JAHAR SOKOTO TA KAIWA UBAN WANNAN KUNGIYA MD ALH. MURTALA ABDULKADIR DAN IYA ZIYARA A GIDAN SA DAKE SHIYAR SAMA ROAD SOKOTO.

Jiya Lahadi Kungiyar tsaffin Kansiloli magoya bayan Maigirma Gwamna AMADU da kuma Jam'iyar APC a Jahar Sokoto mai suna Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 wadda keda membobi ɗari da goma sha takwas (118) ta kaiwa uban wannan Kungiya mai albarka MD Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya ziyarar ta'aziyya, barka da Sallah da kuma taya murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda aka samu kusan membobi 83 da s**a samu halarta daga cikin 118.

Alhamdulillahi Maigirma Dan Iyan Jarma yayi muna tarbo na musamman kuma ya karrama mu, Alhamdulillah. Daga cikin bayanansa yayi kira da mu kasance jikadu nagari abin koyi masu amana da adalci da kuma mutunta juna.

Maigirma Dan Iyan Jarma yayi kira akan jajircewa wajen goyawa Gwamnatin Maigirma Gwamna AMADU baya da kuma shira-ruwan wannan Gwamnati mai albarka, haka zalika ya umurce mu akan ƙara wayarwa al'umma dakai akan irin muhimman ayukka na cigaba da raya birni da karkara da wannan Gwamnati takeyi.

A takaice dai anyi jawabai masu ma'ana da inganci tun daga kan Shugaban wannan Kungiya Hon Abdullahi A Sidi har ya zuwa sauran membobi da s**a samu damar gabatar da nasu jawabai.

Daga karshe Maigirma MD Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya ya sake baiwa wannan Kungiya maƙudan kuɗaɗe a matsayin tasa barka da Sallah haka zalika daya daga cikin aminansa Alh. Bashiru Gidan Igwai shima ya gwangwaje wannan kungiyar da kyautar ɗaruruwan kuɗaɗe a tashi gudun-muwa akan abinda ya shafe lamurran amininsa Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya, bisani munyi godiya kuma anyi addu'o'i na musamman.

Yanzu haka kowa ya koma gidansa lafiya kuma Kowa ya koma gida da kwari 🤭😄😅 Alhamdulillah. Mun gode!

Signed By:
Forum Chairman: Hon Abdullahi A Sidi ✍🏽
6th April 2026.

10/03/2026

Mu al'ummar Jahar Sokoto muna isar da kyakkyawar godiyar mu zuwa ga Maigirma Gwamna Dr. Ahmed Aliyu Sokoto PhD, FCNA, ACIT bisa ga ayyuka na cigaba da yake bazawa ciki da wajen Jahar nan.

Allah ya dawo muna dakai a karo na biyu cikin sauki. Maigirma Gwamna muna godiya, Allah ya ƙara taimakonka da taimakonsa haka zalika Allah ya taimake Maigirma Jagoran mu MD Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya Allah ya ƙara masa lafiya da nisan kwana masu albarka amin.

AMADADIN QUNGIYAR TSAFFIN KANSILOLI TA JAHAR SOKOTO MAGOYA BAYAN MAIGIRMA GWAMNA AMADU SUNA YIWA JAGORAN SU KUMA UBAN WA...
06/03/2026

AMADADIN QUNGIYAR TSAFFIN KANSILOLI TA JAHAR SOKOTO MAGOYA BAYAN MAIGIRMA GWAMNA AMADU SUNA YIWA JAGORAN SU KUMA UBAN WANNAN QUNGIYA MAI ALBARKA WATO MD ALH. Murtala Abdulkadir Dan Iya BARKA DA SHAN RUWA.

HAKA ZALIKA MUNA YIMASA FATAR ALHERI DA KUMA FATAR ALLAH YASA YAYI AIKIN UMURA DA YAJE LAFIYA KUMA ALLAH YA DAWO MUNA DASHI GIDA LAFIYA AMIN.

SECRETARY SOKOTO EX-COUNCILORS FORUM FOR AHMED ALIYU CONTINUITY 2027 ✍🏽✍🏽

28/02/2026

Maigirma Gwamna AMADU, Gwamnan aiki al'ummar Jahar Sokoto na godiya, Allah ya ƙara baka nasara. Two times da yardar Allah ✌🏽
Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 ✍🏽✍🏽

Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027‼️Allah ya ƙara taimakon Maigirma Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya...
28/02/2026

Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027‼️

Allah ya ƙara taimakon Maigirma Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya ƙara dafa masa bisa ayukka na alkhairi da yakeyi ciki da wajen Jahar Sokoto, Allah ya ƙara taimakon Jagoran mu MD. Alh. Murtala Abdulkadir Dan Iya Allah ya ƙara zama gatanka ya ƙara rufa masa asiri duniya da lafira albarkacin wannan wata na Ramadana 🙏🏼🙏🏼

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto Ex-Councilors Forum for Ahmed Aliyu Continuity 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share