An-Sarul Qadiriyya Foundation Sokoto

An-Sarul Qadiriyya Foundation Sokoto Taimakon Juna da kulawa da alumma

13/07/2026
05/07/2026
Date 28/06=2026ANSARUL QADIRIYYA SOKOTOA yau, ƙungiyar Ansarul Qadiriyya Sokoto ta amsa gayyatar halartar taron wayar da...
28/06/2026

Date 28/06=2026

ANSARUL QADIRIYYA SOKOTO
A yau, ƙungiyar Ansarul Qadiriyya Sokoto ta amsa gayyatar halartar taron wayar da kan al'umma kan Illar Shan Miyagun Ƙwayoyi ta Duniya.
An gudanar da taron ne tare da haɗin gwiwar cibiyar kula da masu fama da shan miyagun ƙwayoyi ta Jihar Sokoto, domin ƙarfafa yaƙi da shaye-shaye, wayar da kan matasa, da bunƙasa zaman lafiya a cikin al'umma.
Muna godiya ga masu shirya wannan taro bisa gayyatar da s**a miƙa mana, tare da tabbatar da cewa Ansarul Qadiriyya Sokoto za ta ci gaba da bayar da gudummawa wajen yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi da sauran miyagun ɗabi'u domin gina al'umma mai nagarta.
Allah Ya kare al'ummarmu daga shaye-shaye, Ya shiryar da matasanmu, Amin.

Address

Sokoto
Sokoto
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when An-Sarul Qadiriyya Foundation Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share