Qatar Charity Jumu'at Mosque Sokoto

Qatar Charity Jumu'at Mosque Sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Qatar Charity Jumu'at Mosque Sokoto, Nonprofit Organization, SOZECOM Premises Sokoto, Sokoto.

MASALLACIN QATAR CHARITY JUMU'AT MOSQUE SOZECOM TUDUN WADA AREA SOKOTO
19/02/2026

MASALLACIN QATAR CHARITY JUMU'AT MOSQUE SOZECOM TUDUN WADA AREA SOKOTO

RAMADAN TAFSEER DIN MU NA WANNAN SHEKARA ZAI KASANCE A MASALLACIN JUMUA'H DAKE CIKIN RIMA RADIO, TUDUN WADA AREA SOKOTO,...
17/02/2026

RAMADAN TAFSEER DIN MU NA WANNAN SHEKARA ZAI KASANCE A MASALLACIN JUMUA'H DAKE CIKIN RIMA RADIO, TUDUN WADA AREA SOKOTO, INSHA'ALLAH DA KARFE 5PM TO 6PM A KOWANE MARECE, DAGA RANAR FARKO WATO WEDNESDAY 1ST RAMADAN 1447H.

14/02/2026

Huɗubar Jumu'a 25th Sha'aban 1447AH.

17/01/2026

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh
In sha Allahu wannan page zai rika kawo maku huɗubar Jumu'a na wannan Masallacin tareda karan karancen littafan da maluman mu ke Gabatarwa kaitsaye (Live).

1. Ranar Lahadi ~ Karatun littafin Risala da Ulumul mu'amala (Malam Bello Buhari Siriddawa)

2. Ranar Laraba ~ Karatun littafin A'dabul Mufrad da Tuhufatul Hukkami (Malam Bello Buhari Siriddawa.

3. Litinin zuwa Alhamis ~ Karatun Qur'an bayan Sallar Azahar tareda Karatun littafan magabata (Alaramma da Imam Usman Muhammad D/Ardo).

4. Ranar Jumu'a ~ Huɗubar Jumu'a (Liman)

16/01/2026

Huɗubar Jumu'a daga Masallacin Qatar Charity dake a harabar hukumar Zakka da Wakafi ta Jahar Sokoto 27th Rajab 1447AH / 16th January 2026.

Address

SOZECOM Premises Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qatar Charity Jumu'at Mosque Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share