Dogon chanji mosque

Dogon chanji mosque Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dogon chanji mosque, Nonprofit Organization, Sabon garin, Shinkafi.

17/07/2026

Alhamdu lil Laahi!
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah!

17/07/2026
03/07/2026

Rahotanni da ke yawo a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa mawaƙin Birtaniya, Harry Tabb, ya karɓi addinin Musulunci.

A cewar rahotannin, Harry Tabb ya bayyana hakan ne da kalmomin: "Alhamdulillah, I am Muslim" (Alhamdulillah, ni Musulmi ne).

Bayan yaɗuwar labarin, mutane da dama sun taya shi murna tare da yi masa addu'ar Allah Ya tabbatar da shi a kan addini, Ya ƙara masa shiriya da albarka a sabon matakin rayuwarsa.

Shigo shafin 👉 DOVE NEWS HAUSA don samun Ingantattun Labarai a koda yaushe.

23/06/2026

Sallar Dare Sirrice tsakanin Bawa da Allah, kayi yaki da bacci Kaje Kasamu wannan sirrin tsakaninka da mahaliccinka

Address

Sabon Garin
Shinkafi
ZAMFARA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dogon chanji mosque posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share