Sabuwa Youth Cooperative Association

Sabuwa Youth Cooperative Association Unity in Action, Growth Through Cooperation. Empowering youths and the wider Community through unity, education, leadership, and economic development.

Together we grow. 🤝🌱

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAYHI RĀJIʿŪN.Cikin alhini, jimami da matuƙar kaduwa, mambobin Sabuwa Youth Cooperative Associatio...
06/08/2026

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAYHI RĀJIʿŪN.

Cikin alhini, jimami da matuƙar kaduwa, mambobin Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA) sun samu labarin rasuwar Engr. Haruna Mashakur, Madawakin Duya.

Wannan babban rashi ne da ya girgiza zukatanmu, kuma muna miƙa ta’aziyyarmu da jaje na musamman ga iyalan marigayin, ‘yan uwa, abokai, al’umma da dukkan waɗanda wannan babban rashi ya shafa.

Muna roƙon Allah Subḥānahu wa Taʿālā Ya gafarta masa kurakuransa, Ya jiƙansa da rahamarSa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa da ‘yan uwansa haƙurin jure wannan babban rashi.

🤲 Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ce makomarsa.

22/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamxa Buhari, Ahmad Ismail Mck, Rayyanu Lawal, Malik Aliyu Funtua

18/07/2026

A good heart, a clear mind, and a sincere intention will take you farther than money ever can.

Rayuwa amana ce, kuma mutuwa haƙiƙa ce da kowane rai zai ɗanɗana.Cikin alhini da jimami, Sabuwa Youth Cooperative Associ...
14/07/2026

Rayuwa amana ce, kuma mutuwa haƙiƙa ce da kowane rai zai ɗanɗana.

Cikin alhini da jimami, Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA) na miƙa saƙon ta'aziyya ga Malam Shuaibu Ibrahim, Engr. Sufyanu Ibrahim, da Malam Kabir Ibrahim, bisa rasuwar mahaifiyarsu.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata baki ɗaya, Ya yalwata mata rahama, Ya haskaka mata kabari, Ya kuɓutar da ita daga azabar kabari, Ya kuma ba ta mafificin matsayi a Aljannatul Firdausi.

Allah Ya ba iyalanta da dukkan waɗanda wannan rashi ya shafa haƙuri, juriya da ƙarfin zuciya wajen jure wannan babban rashi.

"Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji'ūn."

Allah Ya sa ƙarshenmu ya kasance cikin imani, Ya jikanta da rahma, Ya gafarta mata.

Amin Ya Rabbal 'Alamin.

إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَإِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَإِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْه...
13/07/2026

إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ
إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ
إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ

Cikin alhini da jimami, daukacin mambobin Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA) sun karɓi labarin rasuwar Mai Girma Sarkin Kogon Katsina, Hakimin Sabuwa, Alh. Engr. Muhd. Bello Ibrahim Ƙogo.

Wannan babban rashi ne ga Masarautar Sabuwa, Jihar Katsina, da al'umma baki ɗaya. Mun rasa shugaba mai kishin al'umma, mai hikima, da jajircewa wajen tabbatar da zaman lafiya da ci gaban yankinsa.

Muna miƙa ta'aziyyarmu ga iyalansa, Masarautar Sabuwa, Hakimai, Sarakuna, shugabanni, da daukacin al'ummar Sabuwa. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jiƙan sa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, Ya ba iyalansa da al'ummar Sabuwa haƙurin jure wannan babban rashi.

"Allah Ya jiƙan sa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Amin Ya Rabbal 'Alamin."

— Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA)
Unity in Action, Growth Through Cooperation.

Allah ya ƙara lafiya; A madadin daukacin mambobin Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA), muna mika sakon addu'a da...
11/07/2026

Allah ya ƙara lafiya; A madadin daukacin mambobin Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA), muna mika sakon addu'a da fatan samun cikakkiyar lafiya ga Mai Girma Sarkin Kogon Katsina, Hakimin Sabuwa, Alh. Engr. Muhd. Bello Ibrahim Ƙogo (FPIN), sakamakon rashin lafiyar da yake fama da ita.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki, Mai rahama da jin ƙai, Ya ba Mai Girma Hakiminmu lafiya cikakkiya, Ya ƙara masa ƙarfi, lafiya, nisan kwana, da hikimar ci gaba da jagorantar al'ummarsa cikin adalci da zaman lafiya.

Allah Ya sa wannan jinya ta zama kaffara, Ya kare shi daga dukkan sharri, Ya kuma ci gaba da albarkace shi da iyalansa da Masarautar Sabuwa baki ɗaya.

Allah Ya ba da lafiya. Amin Ya Rabbal 'Alamin.

Sabuwa Youth Cooperative Association (SYCA)
Unity in Action, Growth Through Cooperation.

10/07/2026

Pray with others learn with others be around people who remind you of good

juma'ah mubarak

📢 NECO 2026 EXAMINATION SUPERVISORS RECRUITMENT IS OPEN!Are you a graduate, NCE, ND, or HND holder looking for an opport...
08/06/2026

📢 NECO 2026 EXAMINATION SUPERVISORS RECRUITMENT IS OPEN!

Are you a graduate, NCE, ND, or HND holder looking for an opportunity to gain professional experience and earn income?

The National Examinations Council (NECO) has opened applications for Examination Supervisors across all states in Nigeria.

✅ Who Can Apply?
• ND Holders
• NCE Holders
• HND Holders
• Bachelor's Degree Holders

📌 Key Responsibilities
• Supervise examination activities at assigned centres
• Ensure compliance with examination rules and regulations
• Maintain the integrity and security of examination materials
• Coordinate with invigilators and other stakeholders
• Report examination incidents or irregularities when necessary

🎯 Benefits
• Paid ad-hoc engagement
• Valuable professional experience
• Opportunity to contribute to credible examination administration nationwide
• Exposure to educational and examination management processes

📝 Examinations Covered
• National Common Entrance Examination (NCEE)
• Basic Education Certificate Examination (BECE)
• Senior School Certificate Examination (SSCE)
• National Gifted Examination (NGE)

📍 Location: Nationwide (All States in Nigeria)

⏳ Deadline: Not Specified
Interested applicants are advised to apply as early as possible.

🔗 Registration Link: Check the comment section.

📢 Kindly share this opportunity with friends, graduates, and job seekers who may be interested.

This update was shared by the Professor Isa Pantami Foundation as part of its commitment to promoting education, empowerment, and community development across Nigeria.


.

University of Porto Scholarships 2027 – Study in PortugalThe University of Porto is offering scholarship opportunities f...
06/06/2026

University of Porto Scholarships 2027 – Study in Portugal

The University of Porto is offering scholarship opportunities for international students seeking to pursue higher education in Portugal, one of Europe's leading destinations for academic excellence and research.

Study Level: Bachelor's, Master's, PhD

Funding: Scholarship opportunities available, including financial support for tuition, living expenses, and research activities (subject to programme and eligibility requirements).

Benefits:

- Financial assistance for tuition, living, and research costs

- Access to academic and research resources

- Study at one of Europe's leading universities

- Cultural exchange and international networking opportunities

- Academic support and guidance

- Enhanced skills and career development

More details:
https://scholarshipforphd.com/up-pt-2027/

Direct application:
https://www.up.pt/portal/en/live/student-life/scholarships-and-funding/

NCDMB Digital Transformation & New Technology Training (CRYP) 2026Are you an undergraduate student in a Nigerian univers...
04/06/2026

NCDMB Digital Transformation & New Technology Training (CRYP) 2026

Are you an undergraduate student in a Nigerian university with a passion for research, digital technology, and innovation? The NCDMB Digital Transformation & New Technology Training (CRYP) offers a unique opportunity to develop practical skills, engage in research, and connect with industry experts.

Eligibility: Undergraduate students in Nigerian universities

Programme Benefits:

- 100% Free intensive training

- Monthly research stipend

- Expert mentorship from industry professionals

- Certification upon successful completion

- Opportunity to publish research and strengthen your academic profile

- Networking with leading researchers and professionals

- Incubation support for innovative ideas

More details:
https://scholarsworld.ng/ncdmb-digital-transformation-new-technology-training/

Direct application:
https://forms.cloud.microsoft/pages/responsepage.aspx?id=DIIj-uBa3kOWj2nocrxiABNmNa1E3CBJorUovwvmAHBUQlVIRE9OMVdNSlNRVkVWSVFUM1k4WFFDRC4u&route=shorturl

Address

Sabuwa
830104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabuwa Youth Cooperative Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share