ROMO YOUTH DEVELOPMENT ORGANIZATION

ROMO YOUTH DEVELOPMENT ORGANIZATION RYDO is a CBOs to promote the ROMO with social dev, self-help initiative, and community base dev pro

Qungiyar RYDO an kirkiretane don cigaban garin ROMO kuma yana daga cikin ayyukanta, kirkirar abubuwan da zasu samarwa 'yan garin ROMO cigaba ta fuskar zamani da dogaro dakai.

28/08/2026

YAN ASALIN ROMO BARKANMU DA JUMMA'A
đź’–

25/08/2026

Fatan Alheri ga ilahirin Yayan Wannan Kungiya RYDO

TABBAS IDAN BA A KARASA MANA WANNAN AIKIN BA , TO AN CUCE MU GASKIYA.
09/07/2026

TABBAS IDAN BA A KARASA MANA WANNAN AIKIN BA , TO AN CUCE MU GASKIYA.

WANNAN HALIN FA MUKE CIKI
09/07/2026

WANNAN HALIN FA MUKE CIKI

AL,UMMAR GARIN ROMO NA MIKA KOKON BARARSU GA MAI GIRMA GOVERNORKiranmu ga Gwamnati:Muna sane da kokarin da gwamnati ke y...
09/07/2026

AL,UMMAR GARIN ROMO NA MIKA KOKON BARARSU GA MAI GIRMA GOVERNOR

Kiranmu ga Gwamnati:
Muna sane da kokarin da gwamnati ke yi na inganta abubuwan more rayuwa, kuma mun san ba za ta zuba ido ta ga al'ummarta na shan wahala ba. Don haka, muna kira cikin girmamawa da biyayya ga Gwamnatin Jihar Kano da ta sanya a gaggauta kammala wannan aiki cikin shirye-shiryenta na gaba.

Dan Allah a duba halin da muke ciki, a kawo mana dauki kafin damina ta yi nisa!


YA ALLAH
09/07/2026

YA ALLAH

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
09/07/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

17/06/2026
05/03/2026

Mutan Romo Mu Gode Allah

Address

Romo Kofar Area
Romo
701104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ROMO YOUTH DEVELOPMENT ORGANIZATION posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share