Rogo Red Cap

Rogo Red Cap Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rogo Red Cap, Non-Governmental Organization (NGO), Rogo l. g. a, Rogo.

Ya k**a ta dai asuba lamarin
03/09/2025

Ya k**a ta dai asuba lamarin

Buhun Albasa 1 = Buhun cement 1
Buhun Albasa 5 = Buhun taki 1.

In ance manoma za'a karya kace a'a gyara akeyi, a kayan Manoma kawai za'ayi gyaran?

Cement, Fetir, Taki, Magani (Medicine), Cooking Gas, Mota, Babur, Waya (phone), Kaya gini, Kayan sutura da sauran su, duk sun sauke farashi???????

Muda zamu saida kayan noma mu mallaki waɗancan abubuwan kenan sai dai muga anayi? Haba malam 😭

Tunda bamu da shugabanni sai yadda akai damu🙏

Son samu idan mun sayar araha to muma musayo araha
Idan mun sayo a tsada muma mu sayar a tsada

Allah ka shiga lamarin mu🤲
@

Buhun Albasa 1 = Buhun cement 1Buhun Albasa 5 = Buhun taki 1.In ance manoma za'a karya kace a'a gyara akeyi, a kayan Man...
03/09/2025

Buhun Albasa 1 = Buhun cement 1
Buhun Albasa 5 = Buhun taki 1.

In ance manoma za'a karya kace a'a gyara akeyi, a kayan Manoma kawai za'ayi gyaran?

Cement, Fetir, Taki, Magani (Medicine), Cooking Gas, Mota, Babur, Waya (phone), Kaya gini, Kayan sutura da sauran su, duk sun sauke farashi???????

Muda zamu saida kayan noma mu mallaki waɗancan abubuwan kenan sai dai muga anayi? Haba malam 😭

Tunda bamu da shugabanni sai yadda akai damu🙏

Son samu idan mun sayar araha to muma musayo araha
Idan mun sayo a tsada muma mu sayar a tsada

Allah ka shiga lamarin mu🤲
@

SHUWAGABBANIN MU INA MAKOMAR ASIBITIN ROGO NE ?INA AKA KWANA ?AFA DUBA !!! 👂👈
02/09/2025

SHUWAGABBANIN MU INA MAKOMAR ASIBITIN ROGO NE ?

INA AKA KWANA ?

AFA DUBA !!! 👂👈

Alhamdullah Alhamdullah AlhamdullahKarin Bayani:Tun da fari, binciken  jaridar Daily Nigerian ya zargi Daraktan Sashen H...
27/08/2025

Alhamdullah Alhamdullah Alhamdullah

Karin Bayani:

Tun da fari, binciken jaridar Daily Nigerian ya zargi Daraktan Sashen Huldar Fadar Gwamnati, Abdullahi Ibrahim Rogo, da karkatar da kuɗaɗen gwamnati da s**a kai Naira biliyan 6 da miliyan 500 ta hanyar amfani da wasu kamfanoni.

Rahoton ya nuna cewa hukumar ICPC da EFCC sun gano yadda aka juyar da kuɗin tsakanin watan Nuwamba 2023 zuwa Fabrairu 2025, ta hanyar kamfanonin H&M Nigeria Limited, A.Y. Maikifi Petroleum da kuma Ammas Oil and Gas Limited, ta hanyar kwangilolin bogi.

A cewar rahoton, wani ɓangare na kuɗin an chanza su ne zuwa dalar Amurka ta hannun masu canjin kuɗi, sannan aka mika wa Rogo.

Binciken ya kuma bayyana bayanan asusun banki na Rogo, inda aka gano shigar kudi sama da biliyan 3 da miliya 6 a cikin wata shida kacal a asusun sa da ke Alternative Bank. Haka kuma an samu sama da Naira biliyan 2 a asusunsa na Zenith Bank, sai dai naira miliyan 39.3 kacal ce ta rage bayan da bayanan asusun ya nuna an kwashe ragowar kudaden.

Rahoton na Daily Nigerian y ace, tuni wata Babbar Kotun Tarayya dake Kano ƙarƙashin Mai Shari’a M.N. Yunusa ta bayar da umarnin daskarar da asusun da kuma kwace sama da Naira Miliyan 142 da aka tabbatar da karkatar dasu aka yi.

Sai dai a martanin da ta fitar, Gwamnatin Jihar Kano ta musanta dukkanin wannan zarge-zargen.

A cewar kakakin gwamnatin jihar Sanusi Bature Dawakin Tofa, rahoton na Daily Nigerian “An ƙirƙire shi ne da gangan domin bata sunan gwamnati da kuma wasu manyan jami’anta.”

Gwamnatin ta ce babu wata shaida mai inganci da ke tabbatar da badakalar, inda ta kara da cewa hukumar ICPC ko EFCC ba su gurfanar da Ibrahim Rogo a gaban kotu ba, b***e a tabbatar da laifinsa.

Ta bayyana rahoton a matsayin yunkurin siyasa da nufin lalata martabar gwamnatin Abba Kabir Yusuf.

Haka kuma gwamnatin ta yi kira ga mazauna jihar da su yi watsi da rahotannin da ta ce “na bogi” ne, tana mai jaddada cewa gwamnatin Kano za ta ci gaba da gudanar da al’amuran ta cikin gaskiya

An kammala Shirin koyawa Mata sana'ar gyaran gashi Karo na farko Wanda distinguished Senator Rufai Hanga ya dauki nauyi ...
27/08/2025

An kammala Shirin koyawa Mata sana'ar gyaran gashi Karo na farko Wanda distinguished Senator Rufai Hanga ya dauki nauyi

Lajeen Dala
27/8/2025

27/08/2025

A Qara hakuri maqiya da sauran lokaci

CIWON IDO 👀 SAI HAKURI MAKIYA
27/08/2025

CIWON IDO 👀 SAI HAKURI MAKIYA

Address

Rogo L. G. A
Rogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rogo Red Cap posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share