Ringim Emirate Development Alliance

Ringim Emirate Development Alliance Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ringim Emirate Development Alliance, Community Center, Kanya Baba Road, Ringim.

The Ringim Emirate Development Alliance (REDA) is a non-political, non-profit community organization committed to promoting unity, progress, and sustainable development across Ringim Emirate.

Alhamdulillah, a yau 30/05/2026 wannan kungiya Mai suna a Sama tayi zama na farko tare da iyayenta na wannan kasa ta Rin...
30/05/2026

Alhamdulillah, a yau 30/05/2026 wannan kungiya Mai suna a Sama tayi zama na farko tare da iyayenta na wannan kasa ta Ringim wadda ta hadar da Ringim, Garki, Taura da Babura a Ringim.
Zaman ya samu halattar iyayenta da s**a hada da Hakimai, limamai, Professors, Doctors, yan Gwagwarmaya da s**a fito daga ko'ina a fadin Kasar Ringim.
Alhamdulillah an tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi wannan kasa tamu.
Alhamdulillah
ENGR ABUBAKAR IDRIS RINGIM
CHAIRMAN

Alhamdulillah Kaitsaye daga Fadar Mai Martaba Sarkin Ringim yayin zama na musamman da Mai Girma Chiroman Ringim Alhaji U...
22/01/2026

Alhamdulillah
Kaitsaye daga Fadar Mai Martaba Sarkin Ringim yayin zama na musamman da Mai Girma Chiroman Ringim Alhaji Usman Sayyadi Ringim Uba a wannan Kungiyar Mai Albarka. Hakika mun samu shawarwari masu ratsa jiki.
Allah ya saka da Alkhairi Muna godiya.

Alhamdulillah. Zama na musamman tare da Mai Girma Sa'in Ringim Hakimin Chaichai, Alhaji Babandi Bashir, uba a cikin wann...
21/01/2026

Alhamdulillah.
Zama na musamman tare da Mai Girma Sa'in Ringim Hakimin Chaichai, Alhaji Babandi Bashir, uba a cikin wannan kungiya Mai Albarka.

Daga Fadar Mai Girma Sarkin Dawakin Tsakar gidan Ringim, Hakimin Ringim, Alh. Nasiru Isa, Uba a cikin wannan kungiya Mai...
21/01/2026

Daga Fadar Mai Girma Sarkin Dawakin Tsakar gidan Ringim, Hakimin Ringim, Alh. Nasiru Isa, Uba a cikin wannan kungiya Mai Albarka.

Alhamdulillah.A Yau ne Muka Sami damar Kai ziyara da zama na musamman  tare da Mai Girma Sarkin Ban Ringim, Hakimin Babu...
18/01/2026

Alhamdulillah.
A Yau ne Muka Sami damar Kai ziyara da zama na musamman tare da Mai Girma Sarkin Ban Ringim, Hakimin Babura Alh.Muhammad Nata'ala Mustapha a gidansa dake Kano.

Cikin ikon Allah, wannan kungiya Mai Albarka ta Kai ziya tare da Gaisuwar ban girma ga Mai Martaba Sarkin Ringim Alhaji ...
15/01/2026

Cikin ikon Allah, wannan kungiya Mai Albarka ta Kai ziya tare da Gaisuwar ban girma ga Mai Martaba Sarkin Ringim Alhaji Dr. sayyadi Abubakar Mahmud CON Grand patron na wannan kungiya Mai Albarka.

Alhamdulillah. Zama na musamman tare da  Malam Bello Haliru Sarkin Malaman Kanya, Babura Local Government Area. uba a ci...
12/01/2026

Alhamdulillah.
Zama na musamman tare da Malam Bello Haliru Sarkin Malaman Kanya, Babura Local Government Area. uba a cikin wannan kungiya Mai Albarka.

Daga Fadar Mai Girma Makaman Ringim,Hakimin Kanya Babba, Alh. Muhammad Ibrahim OFR min, Uba a cikin wannan kungiya Mai A...
11/01/2026

Daga Fadar Mai Girma Makaman Ringim,
Hakimin Kanya Babba, Alh. Muhammad Ibrahim OFR min, Uba a cikin wannan kungiya Mai Albarka.

Alhamdulillah. Zama na musamman tare da Mai Girma Yariman Ringim Hakimin Majiya, Alhaji Mahmud Sayyadi, uba a cikin wann...
10/01/2026

Alhamdulillah.
Zama na musamman tare da Mai Girma Yariman Ringim Hakimin Majiya, Alhaji Mahmud Sayyadi, uba a cikin wannan kungiya Mai Albarka.

Address

Kanya Baba Road
Ringim

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ringim Emirate Development Alliance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share