13/04/2026
Alhamdulillah!
Makarantar mu mai Albarka ta Amel Salih Center For Charitable And Educational services ta samu mahaddata goma na farko.
Insha Allah ranar juma'a ta sama 24/04/2026 za'a yi musu bikin sauƙar Alkur'ani don ƙarfafa su da kuma ƙarfafa waƴanda zasu biyo bayan su.