Gishwa'daboa YOUTH Progresive Movement

Gishwa'daboa YOUTH Progresive Movement Our' Aims Is Develop And Help Our Brother's To Progress

21/01/2026

Bismillahir Rahmanir Rahim
Ya ku ‘yan uwa Musulmi, al’ummar Annabi Muhammad ﷺ,
muna neman taimakonku ne kai tsaye saboda Allah.
A Unguwar Gishuwa Dabuwa, Anguwar Arara a Potiskum, muna da masallaci tsoho wanda ya lalace sosai kuma ba ya ɗaukar yawan jama’a. Saboda haka an yanke shawarar rushe masallacin domin gina sabon masallaci mai faɗi kuma mai amfani ga al’umma.
Masallaci shi ne:
wurin sallar mu
wurin tarbiyyar ‘ya’yanmu
wurin karatun Al-Qur’ani
wurin haɗuwar al’umma
Wannan aiki ba na mutum ɗaya ba ne,
aiki ne na kowa da kowa.
An kafa kwamiti domin tafiyar da aikin cikin gaskiya da amana, wato:
Gishuwa Dabuwa Youth Progressive Movement
Ba za a cimma wannan aiki ba sai da gudunmawar ku.
Ko kaɗan ne, Allah yana karɓa.
Duk taimako sadaqatu jariya ne, ladansa yana gudana har bayan rasuwa.
Annabi ﷺ ya ce:
“Duk wanda ya gina masallaci saboda Allah, Allah zai gina masa gida a Aljanna.”
Domin ƙarin bayani ko bayar da gudunmawa, a tuntuɓi:
08068595018. (Youths progressive movement
0806 297 1573 – Hussaini Dahiru
Muna roƙonku da sunan Allah:
ku taimaka gwargwadon ikonku,
ku tallafa don neman yardar Allah,
ku kasance cikin masu gina masallacin nan.
Allah Ya karɓi gudunmawarku,
Ya saka muku da alheri mai yawa,
Ya sa wannan masallaci ya zama hujja a gare ku ranar Lahira.
Wassalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh

Gishuwa Dabuwa Youth Progressive Movement (G.Y.P.M) is a community‑based, non-governmental, non-profit youth organizatio...
17/11/2025

Gishuwa Dabuwa Youth Progressive Movement (G.Y.P.M) is a community‑based, non-governmental, non-profit youth organization dedicated to fostering unity, peace, social development, and positive behavioral transformation. The association welcomes all individuals aged eighteen (18) and above, regardless of ethnicity, religion, political orientation, or educational background.

The organization emphasizes inclusivity and service, requiring only commitment, motivation, and a genuine desire to contribute to community advancement.

No To drug  unity
15/11/2025

No To drug
unity

15/11/2025
⭐G.Y.P.M ƙungiya ce mai ma’ana sosai, wacce za ta iya zama ginshiƙin cigaba ga Gishuwa Dabuwa da Potiskum gaba ɗaya.Idan...
15/11/2025


G.Y.P.M ƙungiya ce mai ma’ana sosai, wacce za ta iya zama ginshiƙin cigaba ga Gishuwa Dabuwa da Potiskum gaba ɗaya.
Idan aka ba ta kulawa, tsari da horo, za ta zama misalin matasa masu cigaba a arewacin Najeriya.

15/11/2025

RUBUTACCIYAR MANUFA (MISSION & VISION)
Manufar kungiyar ita ce gina matasa masu tarbiyya, ilimi, kwazo da hangen nesa. Kungiyar na
mayar da hankali kan zaman lafiya, hadin kai, dabi'a, kaucewa shaye-shaye da ci gaban ilimi.
2. MANUFOFI (OBJECTIVES)
- Mutunta shugabanni da dattawa.
- Ayyukan alheri da cigaban al'umma.
- Gina makomar matasa.
- Inganta ilimi da tarbiyya.
- Yaki da shaye-shaye.
- Inganta wasanni da motsa jiki.
3. SHIRYE-SHIRYE (PROGRAMS)
Kungiyar na gudanar da school outreach, drug awareness campaigns, tarukan zaman lafiya, gasa
ta wasanni da horar da matasa.
4. FA'IDAR KUNGIYAR GA AL'UMMA
- Gina manyan matasa masu tunani.
- Karuwar zaman lafiya da hadin kai.
- Inganta ilimi da tarbiyya.
- Rage laifuka da miyagun dabi'u.
- Karuwar damarmaki daga NGOs da gwamnati.
5. KARFI (STRENGTHS)
- Mambobi sama da 350.
- Tsari mai karfi.
- Goyon bayan dattawa da shugabanni.
- Ba siyasa, ba —kowa na iya shiga.

15/11/2025

“The difference between ordinary and extraordinary is effort.”

14/11/2025

🌟 GISHUWA DABUWA YOUTH PROGRESSIVE MOVEMENT 🌟

Matasa, ku haɗu da mu domin gina al'umma mai zaman lafiya da cigaba! 💪

📌 Muna kawo:
- Unity & Peace ✌️
- Education & Skills 📚
- Youth Empowerment 💡

📢 Join us! Your future is precious – Work smart to achieve it!

📧 [email protected]
🌐 www.gyouthprogressivemovement.com

Gmail is email that’s intuitive, efficient, and useful. 15 GB of storage, less spam, and mobile access.

Address

Along Maidiguri Road
Potiskum

Telephone

+2348068595018

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gishwa'daboa YOUTH Progresive Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share