SON Annabi KO Yaushe

SON Annabi KO Yaushe Wannan shafi ne wanda aka Qirkire shi musamman domin masoyan Annabi (saww). Domin habbaka soyayyar Annabi (saww) acikin zukatan al'umma.

ANNABI (SAWW) yana cewa:
"IMANIN DAYANKU BA ZAI CIKA BA SAI YA ZAMANTO YAFI SONA FIYE DA SON KANSA DA 'YA'YANSA DA IYAYENSA DA DUKKAN MUTANE BAKI-DAYA".
-Hadeeth.

28/04/2025

Kwana dayawa Wannan Zaure Mai Albarka Yayi Shiru Lalle ya k**a yadawo Bakin aiki kuma zai dawo insha Allah

22/04/2025

"Inna lilLahi wa inna iLaihir raji'un".

Ubangiji Allah Ya yiwa Mahaifiyar Ɗan Uwa Sayyadi Mal. Mu'azu Musa Ibn Jabal Al-gusawey rasuwa a Yau. Za a gudanar da Sallar Janazarta a Yau Talata, 22-04-2025, da Karfe 2:00 Na Rana .
A Masallacin Juma'a Na Tudun Wada Gusau.
Allah ya jiƙanta da Rahama, ya jiƙan magabatan mu, ya kyautata tamu bayan tasu.

Address

Lovers Of SAYYIDUL-WARA (saww)
Port Harcourt
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SON Annabi KO Yaushe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to SON Annabi KO Yaushe:

Share