KAYDA.

KAYDA. Kagara Youth Development Advocate
Ain't not power than of a Youth

Kagara youth development advocate.Wannan kungiya Mai Suna asama Muna Allah wadai da nuna rashin Jindadin na irin salon d...
17/12/2023

Kagara youth development advocate.

Wannan kungiya Mai Suna asama Muna Allah wadai da nuna rashin Jindadin na irin salon da commissioner of culture and tourism na jehar Niger Mai wakiltan Karaman hukuman Rafi wato Hajiya Fatima Adamu bisa nuna rashin adalci Akan Al'umman datake wakilta.

Wanda tace abata slots na mutane goma (10) akan asa su aikin polio wanda hukuman (WHO) keyi bayan angama bada horon k**a aiki (training) har Anfara aiki sannan mutanen da take so asaka yan uwanta ne wa yanda basu San yanda ake wannan aikin ba bayan duk mutanen da take so acire marasa karfi talakawa sannan kuma sai ka kasance dan wani unguwa (settlement) ake ba ma wannan aiki amma ahaka tace ita yazama dole a bata slots dinnan.

Wanda Wannan ai rashin kyautatawa ne ace ita bata fara taimaka ma Al'ummanta ba amma tana so ta fara kuntata masu akan abunda suke Samu bayan su S**a zabi gomnatin da take cin moriyar ta.

Address

Kagara
Niger

Telephone

+2348125512149

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KAYDA. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share