27/08/2026
Yau Alhamis 27/8/2026, Muka shiga cikin sati na uku na extra moral lesson da muke. wato karin darasuss**a na musamman kyauta ga yara kannanmu wanda Dignity protection team ta dau nauyi dake gudana a Nguru, yobe state.
Ina kara amfani da wannan dama wajen kara mika sakon gdya na musamman ga malamanmu kuma members namu wajen sadaukarda da lokacin wa kannansu, Allah basu lada.
Daga karahe ina kara mika sakon jinjina na musamman tare da gdya ga ceo.urgent deliveryShu'aibu Yusuf Shayusgar bisa baro nasa Ayyukan dan bada tashi gudunmawar wa yayansa kuma kannanmu, Allah saka masa da Alkhairi.
Chrm.Adamu Abubakar Adamu
Dignity protection team.