Ni'ima skills foundation

Ni'ima skills  foundation We give training in different skills,& youth empowerment on skills acquisition and orphanage cares

31/10/2025
23/10/2025

NI'IMA FOUNDATION ALKHAIRI NE GA JAMA'A

24/08/2025

Sama da Shekara 2 akan Kujerar GWAMNA!
Uba Sani bai yi fada da kowa ba,bai rusa Gidan kowa ba,Bai zagi kowa ba,bai tsinewa kowa ba

22/08/2025

INEC ta fara rajistar katin zaɓe a Sokoto

Hukumar Zabe mai zaman kanta a jihar Sokoto ta sanar da fara rajistar katin zaɓe, wanda ke da manufar bada dama ga ƴan kasa su yi rajista gami sanya bayanan su tare da yin wani sabo idan sun rasa gabanin babban zaben 2027.

Da yake jawabi ga Manema labarai a Jihar Sokoto a hedikwatar Hukumar a Sokoto, Kwamishinan zaɓen Umar Garba yace an fara rajistar a yanar gizo a ranar 8 ga watan Agustan 2025, a yayinda za'a fara rajistar ta fili a cibiyoyi da aka tsara daga ranar 25 Agustan shekarar 2025 daga ƙarfe 9:00 zuwa ƙarfe 3:00 .

Ya kuma yi gargaɗin yin rajista sau biyu, yana mai jaddada cewa hakan ya saɓawa dokokin zaben kuma za'a iya hukunta mutum da hakan.

Address

Ee 50 GAYAN Road BY NNAMDI A ZIKIWE EXPRESS BY PASS KADUNA
Nassarawa

Opening Hours

Tuesday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348033949545

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ni'ima skills foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ni'ima skills foundation:

Share