Maru Empowerment and Development Forum - MEDEF

Maru Empowerment and Development Forum - MEDEF Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maru Empowerment and Development Forum - MEDEF, Non-Governmental Organization (NGO), Maru Local Government, Maru.

15/05/2026

Wlh yanzu ne lkcn da mu Al'ummar Maru ya kamata mu nunawa mutanen nan mun San ciwon kanmu saboda kyale mu da sukayi cikin matsalar tsaro. Sun barmu da kariyar kanmu kullum mu ne fafatawa da yan ta'adda, ba bacci. Sai dai kash matasa da ya kamata mu dauki matakin mune kullum cin mutuncin juna saboda wadannan mutanen. Akwai hanyoyin da ya kamata mubi:

1. Kin fitowa zabe har sai sunyi aikin da ya wajaba garesu akan tsaro

2. Duk dan siyasar da ke kan mulki kuma yake son musake zabensa ya fada muna gudummuwar da ya bamu akan matsalar tsaro da sauran abubuwan cigaba.

3. Duk dan siyasar dake son mu zabesa karo na farko ya fada muna alkawari a rubuce abubuwan da zai muna akan matsalar tsaro da sauran abubuwan cigaba.

Idan ba da wadannan sharuddan ba kowa yayi zamanshi gida ranar zabe.

05/05/2026

Hankali ya karkata wurin siyasa don Allah mu tuna halin da garin mu yake ciki🙏

23/04/2026

With Maru Empowerment and Development Forum - MEDEF – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

15/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!
Rashida Haruna
Aliyu Hassan
Lawal Mohammed Ardo Muhammad Zanna
Ibrahim Abubakar

15/04/2026

Maru Table Water

14/04/2026

Halin rashin tsaron da muke ciki duk wanda ke taimakon mu ko wace jam'iya yake sai mun fadi suna ko ma ba dan siyasa bane

14/04/2026

Hon. Nasiru Abdullahi Galadima

13/04/2026

In sha Allah Maru zata samu zaman lafiya da aminci a kara jajircewa da tsaron gari.

12/04/2026

Sakon ta'aziya da jaje zuwa ga Al'ummar garin Maru, Allah ya gafartawa wanda ya rassu, Allah yayi ma wadanda aka dauka mafita.

Address

Maru Local Government
Maru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maru Empowerment and Development Forum - MEDEF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share