Association of Malumfashi women entrepreneurs-AMWE

Association of Malumfashi women entrepreneurs-AMWE Empowering women in business through support,training and collaboration

SANARWA TA MUSAMMAN GA ‘YAN KASUWA DA AL’UMMAR MALUMFASHI 📢Association of Malumfashi Women Entrepreneurs tare da haɗin g...
06/05/2026

SANARWA TA MUSAMMAN GA ‘YAN KASUWA DA AL’UMMAR MALUMFASHI 📢

Association of Malumfashi Women Entrepreneurs tare da haɗin gwiwar Nakaita Marketlink Expo suna farin cikin sanar da ku cewa za a gudanar da:

🎉 Kasuwar Baje Kolin Kaya (Trade Fair) ta farko a garin Malumfashi! 🎉

Wannan wata babbar dama ce ga:
🛍️ ‘Yan kasuwa su baje kolin hajojinsu
🤝 Su haɗu da sababbin kwastomomi da abokan hulɗa
📈 Su faɗaɗa kasuwancinsu cikin sauƙi

Muna kira ga,Yan kasuwa,Masu sana’o’i daban-daban,Da daukacin al’ummar gari
Ku fito ku mara mana baya domin ganin wannan shiri ya zama abin alfahari ga Malumfashi baki ɗaya.

📍 Wuri: Malumfashi
📅 Ranar: [29th_30th may]
Ku zo ku shaida, ku tallafa, ku amfana!
Tare zamu gina kasuwanci mai ƙarfi a garinmu 💪

📞 Don ƙarin bayani: [08061363758,07035552243]

A madadin wannan kungiya ta AMWE muna miqa saqon godiya ga team na WOLF EMPIRE ,inda ace mata masu qananun kasuwanci zas...
01/05/2026

A madadin wannan kungiya ta AMWE muna miqa saqon godiya ga team na WOLF EMPIRE ,inda ace mata masu qananun kasuwanci zasu riqa samun irin wannan horon,to tabbas da babu wadda zaa bari a baya wurin bunqasa kasuwanta,MUNGODE,MUNGODE
MUNA FATAN SAMUN WASU DAMARMAKIN KAMAR HAKA

of Malumfashi women entrepreneurs

Vendor of the week Shiri ne da yake barinmu musan yan kasuwar mu,tarihin kasuwancin su,nasara da kuma qalubalen da s**a ...
11/02/2026

Vendor of the week
Shiri ne da yake barinmu musan yan kasuwar mu,tarihin kasuwancin su,nasara da kuma qalubalen da s**a fuskanta a kasuwancinsu,,,,,,
Yar kasuwar mu ta wannan sati itace (queens gallery hijabs)
Muna mata fatan alkhairi

03/02/2026

Association of Malumfashi women entrepreneurs
Kungiyace ta mata masu sanaar hannu da kasuwanci daka a qaramar hukumar malumfashi,wannan kungiya bata siyasa bace,mudai burinmu shine mu wayar dakan yan uwan mu mata akan muhimmancin kasuwanci,yadda zasu bunqasa kasuwancin su sannan kuma su dogara da kansu
Dukkan wani mai gudunmuwa,shawara kofa a bude take,Muna maraba da kowa da kowa
Mungode
#

02/02/2026

Association of Malumfashi women entrepreneurs
Wannan kungiya ta fara daga mutum 10
Wanda sunyi aqalla shekara biyu sunata fafutuka
Babu dare babu rana,
A yanzu haka wadannan mutanen sune officials na wannan kungiya mai albarka
Suna kuma iya bakin kokarinsu domin ganin cigaban wannan kungiya 💃

ALHAMDULILLAH 🙏🙏
02/02/2026

ALHAMDULILLAH 🙏🙏

02/02/2026

💃👍

01/02/2026

We have d best patrons
Thank you so much
Allah ubangiji ya biya buqatu 🙏

01/02/2026

Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah

Address

Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Association of Malumfashi women entrepreneurs-AMWE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share