Kanzil A'azam Foundation

Kanzil A'azam Foundation Cibiyar yada kaunar fiyayyen halitta {S.A.W} da tallafawa Raunana
Musamman Marayu "cikar buri burge Annabi ran tseiwa

Over view of the said Ayyamul Kanzil A'azam 2024
21/01/2024

Over view of the said Ayyamul Kanzil A'azam 2024

SU KUMA KO YAYA SUKE CIKI?******Kaima fa kenan wanda yake gida tare da mayafi da kayan sanyiCikin Bazara Hunturu wayanda...
15/12/2023

SU KUMA KO YAYA SUKE CIKI?

*
**
***
Kaima fa kenan wanda yake gida tare da mayafi da kayan sanyi
Cikin Bazara Hunturu wayanda s**a yi hijira daga wuraren da yaƙi ya addaba a jihar Borno, shin wani hali suke ciki yanzu?

Matan cikin su mafi yawa suna zub da mutuncin su domin su sami abinda za su ci.

Mazan cikin su da masu karfin da gajiyya bara suke yi kafin su ci abinci.

Ƙananan yara kuwa sai abinda hali yayi.

A cikin yanayin sanyi nan, basu da gidaje b***e kuma abin rufuwa ya zama tamkar gwal a cikin duwatsu, suna kwana a Filin tonkor!

Da wannan ne Cibiyar *Kanzil A'azam* ta shirya bada tallafi ga yan gudun hijira a sansaninsu dake Damasak jihar Borno, na mayafin rufuwa da tufafi wanda zasu yi amfani dashi, su ma su sami burin cewa mu yan'uwansu musulmai muna sane dasu kuma muna bakin kokarin mu wurin sanya su farinciki.

Ku tallafa da tsoffin mayafai ko kuma tsoffin kayan sawa daya kacal, ko fiye da haka, wurin ganin mun taimaki wa'yanda Allah ne da kanshi yayi umurnin taimaka masu, wato MARAYU da MISKINAI.
Domin karin bayani
*Damasak*
+234 902 857 7845,
+234 701 447 4559
*Gidam*
+234 902 322 7370
+234 912 928 7468
+234 912 665 3273
*Gashuwa*
+234 913 046 5118
+234 907 499 3049
*Damaturu*
+234 912 181 5372
*Maiduguri*
+234 808 661 2866
+234 703 132 4421
+234 708 486 1171
+234 813 678 6111
*Kano*
+234 808 188 3066
*Diffa Niger*
+227 89 86 09 21
+227 96 36 81 98
+227 98 50 95 23
*Chad*
+235 60 55 00 84
+235 91 12 92 99
*Ghana*
+233 54 164 2853
+233 27 969 7756

Allah ya saka da alheri, ya ninka arzikin ku, ya baku cikakkiyar lafiyar jiki da ruhi, ya sa ku cika da imani, Alfarmar Annabi SAW.

Please Share!



*Jaridar Kanzil A'azam

*SA DAYA KACI GOMA*******Allah SWT yana neman wayanda za su bashi rance a yau ya biya su da ninkin abinda s**a bashi gob...
08/04/2023

*SA DAYA KACI GOMA*
*
**
***
Allah SWT yana neman wayanda za su bashi rance a yau ya biya su da ninkin abinda s**a bashi gobe a kiyama, yan'uwa ba zaku so shiga cikin wannan garaɓasar ba?
Cibiyar Yada soyayyyar Fiyayyen Halitta da tallafawa raunana don Burge Annabi ran tseiwa, *(kanzil A'azam Foundation)* ta shirya gabatar da tallafi ga masu rauni da marayu a garin Damasak, Borno state cikin watan Ramadan din nan domin suyi bikin Sallah cikin farin ciki.

Masu raunin nan da marayu, wasun su a jiya sun fika rayuwa mai kyau, amma yau ga abinda Allah ya mayar dasu, toh haka muma bamu san yaya goben mu zata kasance ba, don a haka ayau muyi kokarin kyautata goben mu, ta hanyar taimakawa masu rauni a lokacin da muke da ƙarfi.

Duk wanda yake da hali, yana iya saka duk abinda Allah ya h**e mai Daga Naira 1000 zuwa Miliyoyi a account din nan

Moniepoint (Mico finance Bank)
Acct. 821 857 4754
Name: Kanzil A'azam Foundation

Allah ya saka da alheri
Allah ya ninka arzikin ku
Allah ya kara muku soyayyar Annabi SAW

✍️Dahiru Sagiru
Founder Kanzil A'azam Foundation


** *Kuddamur-Rasul* **

05/06/2021

Amadadin Kanzil A'azam Foundation Muna farin cikin gayyatar Yan uwa masoya muradii
Wajen majlisin Dahir Kanzil A'azam
A unguwar London ciki
Da misalin karfe 2:30pm zuwa 5:30pm
Ranar lahadi 6/6/2021
Insha Allahu

23/04/2021

Mu baiwa shugaban kulliyarmu gaskiyar ta ida nufi,
Rai, jiki, da ruhi su daidaita akan Imamu duk zafi ,
Dukiyarmu Ya'ya ahali duka cikinsa muke zarafi,
Mu karyatar da duk Hulda in ba cikinsa take jewa

Send a message to learn more

05/03/2021

"Maradina abarni da kai aduk yanayi Ruhul Qudsi nayi tambura da baitin girma da'iman azali abadi"

Address

Babban Layi Damasak
Maiduguri

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349121815372

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kanzil A'azam Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kanzil A'azam Foundation:

Share