Qafilatul Mahabbah Borno State

Qafilatul Mahabbah Borno State واعتصموا بحبل الله جميعاً ولا تفرقوا

وَتَعَاوَنُوا عَلَى الْبِرِّ وَالتَّقْوَى وَلَا تَعَاوَنُوا عَلَى الْإِثْمِ وَالْعُدْوَانِ

14/05/2026
10/05/2026

Live 10-05-2026
ALHAJI ABATCHA MEMORIAL
FOR HIGHER ISLAMIC STUDIES
Qur'anic GRADUATION
VENUE: Banki Primary School Premises

08/05/2026

Su waye munafukan da Manzon Allah ya zauna da su kuma Shin akwai magadansu a wannan zamani ?

Mai Gabatarwa: Sheikh Goni Ali Goni Saleh

Assalamualaikum 📢 SANARWA TA MUSAMMANDa izinin Allah, muna sanar da ku cewa idan Allah Ya kaimu Ranar Lahadi, 3 ga Watan...
27/04/2026

Assalamualaikum

📢 SANARWA TA MUSAMMAN

Da izinin Allah, muna sanar da ku cewa idan Allah Ya kaimu Ranar Lahadi, 3 ga Watan May 2026, za a gudanar da Daurah (karatun littafi) kan ilimin Rabon Gado (Ilmin Fara’idh).

📘 Sunan Littafi:
ألمدخل في علم الميراث / الفرائض

Wannan littafi an rubuta shi ne domin sauƙaƙa fahimtar yadda ake rabon gado bisa koyarwar Musulunci, ta yadda duk wanda ya karanta zai fahimci tsarin sosai.

🕘 Lokaci: 9:00 na safe – 11:00 na safe
Wuri: Gidan Sheikh Muhammad Kachallah, Hausari Modu Gofa Street, Maiduguri, Borno State

💰 Kudin Littafi: ₦600

💳 Account Details:
Acc No: 2210336030
Acc Name: Abdulrahman Isa Ali
Banki: UBA

Domin Neman Karin Bayani: 08143444491
+234 809 506 6874
+234 703 285 3646

https://chat.whatsapp.com/Lt6WG13TV21ErjYfmHRZ8P?mode=gi_t

Qafilatul Mahabbah Borno StateZata gudanar da Muhadara Wanda Sheikh Akilu Abubakar Bauchi Zai gabatar Date: Gobe Juma'a ...
23/04/2026

Qafilatul Mahabbah Borno State

Zata gudanar da Muhadara Wanda Sheikh Akilu Abubakar Bauchi Zai gabatar

Date: Gobe Juma'a 24-04-2026

Venue: Jami'ur Rasul masjid Bulunkutu Maiduguri Borno State

Time: Bayan Magriba Zuwa Isha 6:20pm to 7:30pm

Domin Neman Karin Bayani
08084822927
+234 903 812 1606

Address

Musa Jibril Islamic Center, Millionaire's Quarters
Maiduguri
600223

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qafilatul Mahabbah Borno State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share