25/02/2026
Wasu ƙasashe suna fafutukar neman ’yancinsu da cigabansu. 💪
Amma mu a Arewa muna ta fama da ya taadda
Wasu al’ummomi suna yaƙi domin kawar da azzaluman shugabanni. 💪
Mu kuma a Arewa muna ta fama da siyasa da rarrabuwar kai. 😥
Ya Ubangiji Allah, Ka buɗe mana idanuwan basira domin mu fahimci irin babbar illar da muke shirin jawo wa kanmu da ƙasarmu ta Arewa. 😥😭
Ya Allah, Ka gafarta was waɗanda s**a rasa rayukansu a wannan bala’i. 🤲🙏
Ka bai wa iyalansu haƙuri da juriya.
Ya Allah, Ka warkar da ƙasarmu, Ka kawo mana zaman lafiya, haɗin kai da soyayya a tsakaninmu. 🤲🤲
Amin.