Deborah Women and Youth Empowerment Foundation

Deborah Women and Youth Empowerment Foundation Deborah women and youth empowerment foundation is all about charity programs/ empowerment programs.

01/04/2026
Gidauniyar Deborah Women And Youth Empowerment Foundation,  Karkashin Jagorancin Hon Deborah Musa.Ta gwangwaje Matasa ya...
12/10/2024

Gidauniyar Deborah Women And Youth Empowerment Foundation, Karkashin Jagorancin Hon Deborah Musa.Ta gwangwaje Matasa yan kwallon kafa dake Kawere gure kahugu ward da sabbin riguna domin buga final match a jengre kauye, tare da inganta harkar su na kwallon kafa.

Kamar yadda kuke gani cikin hotuna Hon. Deborah Musa ne a tsakiyan Matasan a yayin da take basu kayan.

12-10-2024
Deborah women and youth Empowerment Foundation

TA'AZIYAA madadin wannan gidauniya na Deborah Women And Youth Empowerment Foundation, muna mika sakon ta'aziya zuwa ga y...
17/09/2024

TA'AZIYA

A madadin wannan gidauniya na Deborah Women And Youth Empowerment Foundation, muna mika sakon ta'aziya zuwa ga yan uwa da iyalan Mutum 40+ wayanda s**a rasu sammakon hatsarin mota da s**ayi a hanyarsu ta zuwa wajen taron maulidi daga garin kwandari zuwa Saminaka. Hatsarin motar wanda ya auku a garin lere ranar lahadi da ta gabata 15-09-2024. Muna fatan Allah yaji kansu wayanda suke asibiti Allah ya basu lafiya Ameen.

27-09-2025

ADAMAWA STATE: Yadda gidauniyar tallafawa Mata da Matasa na .Deborah Women and Youth Empowerment Foundation Ta cigaba da...
20/07/2024

ADAMAWA STATE: Yadda gidauniyar tallafawa Mata da Matasa na .Deborah Women and Youth Empowerment Foundation Ta cigaba da tallafawa manoma da takin zamani a yola dake jahar adamawa. shugaban gidauniyar ta bayyana cewa a kalla mutum 200 s**a sami wannan tallafin, wanda kowa ya sami Hekta Daya.

20 july 2024
HON. Deborah Media team.

"Abin da ya jawo hankali na wajen tallafawa manoma, Sabida na gano  Al'ummar karamar hukumar lere cikin kashi 100%. Kash...
10/07/2024

"Abin da ya jawo hankali na wajen tallafawa manoma, Sabida na gano Al'ummar karamar hukumar lere cikin kashi 100%. Kashi 99% manoma ne. zakaga wasu suna noma suna kasuwanci shiyasa na nayi tunani nace bari na tallafa musu".

_ Hon. Deborah Musa Hirarta da KHM TV

Deborah Women and Youth Empowerment Foundation
04/07/2024

Deborah Women and Youth Empowerment Foundation

LABARI CIKIN HOTUNAYadda Deborah Women And Youth Empowerment Foundation, S**a Bada tallafin mashina ga matasa domin doga...
13/06/2024

LABARI CIKIN HOTUNA

Yadda Deborah Women And Youth Empowerment Foundation, S**a Bada tallafin mashina ga matasa domin dogara da kansu a Shekarar 2013 wanda a bayar a ward 11 da muke dasu a fadin karamar hukumar lere.

13-06-2023
Hon. Deborah Media team.

Address

Lere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deborah Women and Youth Empowerment Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Deborah Women and Youth Empowerment Foundation:

Share