Lafia Mawlid Echoes

Lafia Mawlid Echoes “Echoing the love of the Prophet ﷺ through Mawlid recitations, praises, and unity from Lafia.”

WANNAN SHI NE SHUGABAN MATASAN DARIKAR TIJJANIYA NA NIGERIA. YA NA TAAKA MUHIMMIYAR RAWA A WANNAN FAGEN NA HUBBASA ZUCIY...
03/02/2026

WANNAN SHI NE SHUGABAN MATASAN DARIKAR TIJJANIYA NA NIGERIA. YA NA TAAKA MUHIMMIYAR RAWA A WANNAN FAGEN NA HUBBASA ZUCIYAR MATASA DOMIN KAUNAR ANNABI

03/02/2026

ZA MU KAWO MAKU SHIRIYE DABAN-DABAN A KAN WANNAN HARKA INSHA'ALLAH

03/02/2026

ANA KAN SHIRYA GAGARUMIN TARON MUTUM MAITAN A GARIN LAFIA JIHAR NASARAWA A RANAR DA AKA YI WA LAKABI YAUMUR RASUL.

Jihar Nasarawa
03/02/2026

Jihar Nasarawa

17/11/2025

Allah ya kara kusanci

  Hajiya Hannatu Sulaiman Idah, Mother of Prominent Businessman Alh. Sulaiman Nagoda Maidoya, Passes AwayLafia, Nasarawa...
04/11/2025


Hajiya Hannatu Sulaiman Idah, Mother of Prominent Businessman Alh. Sulaiman Nagoda Maidoya, Passes Away

Lafia, Nasarawa State – Tuesday

The business community in Nigeria has been thrown into mourning following the passing of Hajiya Hannatu Sulaiman Idah, the beloved mother of renowned entrepreneur and Managing Director of Nagoda Oil & Gas Nig. Ltd, Alhaji Sulaiman Nagoda Maidoya.

According to family sources, Hajiya Hannatu passed away in the late hours of Monday in Lafia, the capital city of Nasarawa State.

Her funeral prayer is scheduled to take place today (Tuesday) at 10:00 a.m. at the Lafia Emir’s Palace, where family members, associates, dignitaries, and sympathizers are expected to gather to pay their final respects.

The late Hajiya Hannatu was described as a devout Muslim, a loving mother, and a woman of humility and virtue who touched many lives through her kindness and generosity.

May Allah (SWT) forgive her shortcomings, reward her good deeds, and grant her Aljannah Firdaus as her eternal resting place.

The management and staff of Nagoda Oil & Gas Nig. Ltd, along with friends and associates of Alhaji Sulaiman Nagoda Maidoya, have extended their heartfelt condolences to the family during this moment of grief.

25/09/2025

AYYAH A BIRNIN LAFIA HAR IZALAH MA GANIN GIRMA DA KIMAR MANZON ALLAH SU KE

AN KAMMALA ZANGON FARKO NA MAWLIDIN MATASAN MAJALISAR KOFAR GIDAN BABA HALILU DAKE KILEMA LAFIA.Dubban al’ummar Musulmi ...
20/09/2025

AN KAMMALA ZANGON FARKO NA MAWLIDIN MATASAN MAJALISAR KOFAR GIDAN BABA HALILU DAKE KILEMA LAFIA.

Dubban al’ummar Musulmi daga sassa daban-daban na birnin Lafia da kewaye sun taru a birnin domin halartar taron Maulidin Manzon Allah (S.A.W) wanda matasan MAJALISAR KOFAR GIDAN HALILU Kilema na garin Lafia s**a saba shiryawa duk shekara.

Taron ya gudana cikin tsari da natsuwa, inda aka gudanar da karatun Alƙur’ani mai girma, wa’azi da kuma zikirai da nufin tuna kyawawan ɗabi’un Annabi Muhammad (S.A.W) tare da ƙarfafa ɗa’a da imani a zukatan matasa.

A wajen taron, an hango fitaccen malamin nan, Sheikh Akilu Abubakar, wanda ya gabatar da jawabi mai cike da nasiha da nusar da zukatan maganar ta kan kaunar shugaban S.A.W. Malamin ya yi kira ga matasa da su dage wajen bin tafarkin addini, nisantar aikata barna da kuma zama jakadun yaɗa ƙaunar fiyayyen bayi da kuma nisantar makiya Annabi a cikin al’umma.

Ya kuma jaddada muhimmancin gudanar da irin wannan taro na Maulidi, yana mai cewa yana taimakawa wajen tarbiyyar matasa da kuma haɗa kan Musulmi a matsayin al’umma guda.

Masu halarta sun bayyana jin daɗinsu da yadda aka gudanar da taron cikin kwanciyar hankali, inda s**a gode wa masu shirya taron bisa jajircewar da s**a nuna wajen shirya wannan babban Mawlidi.

Rahotanni sun nuna cewa taron na Maulidi a Lafia ya zama al’ada da matasan Majalisar Kofar Gidan Halilu da ke a Kilema ke gudanarwa a duk shekara, wanda ya samu halartar fitattun malamai daga wurare daban-daban.

Za'a cigaba da taron bayan sallar Isha birnin na Lafia.

Rahoto daga: Hon Jafar Daheer El-muaz

20/09/2025

Address

Lafia Beriberi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafia Mawlid Echoes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share