CDP Rawayau A

CDP Rawayau A Community Development Program Rawayau A kurfi LG Katsina State.

21/07/2026

Kadan daga cikin videos na taron.

Assalam Alaikum Hotuna daga taron Jin raayoyin alumma da community Level Committee ta gabatar karkashin hukumar Katsina ...
21/07/2026

Assalam Alaikum
Hotuna daga taron Jin raayoyin alumma da community Level Committee ta gabatar karkashin hukumar Katsina State Community Development Programme karkashin jagorancin Dr. Kamaladdin Kabir. Anyi taro lafiya antashi lafiya Kuma an taska ce bukatun al'umma Wanda muke fata gwamnatin Mai girma gwamna malam Dikko Umar Radda za tayi duba garesuj

Assalam alaikum Community Level Committee ta gundumar Rawayau 'A' na farin cikin gayyatar alummar gundumar zuwa wurin ta...
16/07/2026

Assalam alaikum
Community Level Committee ta gundumar Rawayau 'A' na farin cikin gayyatar alummar gundumar zuwa wurin taron town hall meeting domin jin raayoyin alummar gundumar kan abubuwan da suke so gwannati tayi masu.

Wanda zaayi ranar Asabar 18th ga wata
Wurin: ofishin Community Level Committee Dake garin rawayau.
Lokaci: Karfe goma na safe.
Allah ya bada iKon halarta Amin

14/07/2026
30/05/2026

Alummar gundumar Rawayau A suna mika Sakon barka da sallah da Kuma sakon godiya na takin damuna da aka siyar masu akan farashi Mai sauki zuwa ga Mai girma gwamnan jahar Katsina Mal dikko Umar radda PhD.
Katsina State Community Development Programme
Wakeup Katsina-Youth

Address

Rawayau
Kurfi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CDP Rawayau A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share