02/10/2024
KURA PROGRESSIVE UNION (KUPU ta kai ziyara ta musamman don girmamawa da taya Murna ga Prof NASIRU HABU KURA na samun daukaka zuwa matsayin PROFESSOR a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria. Muna fatan Allah Ya sa hakan ya zama alkhari ga Al-Umar musulmi baki daya.