Tsirma Sport Centre

Tsirma Sport Centre This is for Tsirma youth group

08/01/2023

Slm Jama'ar garin Tsirma barka da dare fatan kowa yana lafiya
Plz Duk Wanda bai kar6i katin za6ensa ba da yake a mazabar Tsirma zai iya samu a Tsirma primary school daga yau zuwa ranar Juma'a
Allah ya bada ikon zuwa Ameen

© Tsirma APC Youth Development Association

22/06/2022

Hi Tsirma people Har yanzu ana register din voters card ga dukkan wanda basuyiba suyi contacting din Tsirma Youths Forum Awareness
©Mukhtar Abdulhamid &
Muhammad Garba

Address

Tsirma
Kiyawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsirma Sport Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tsirma Sport Centre:

Share