Yah’hal Foundation

Yah’hal Foundation The smallest act of kindness is worth more than the grandest intention.💯

20/09/2024

Alhamdullilahi! Alhamdullilahi!!Alhamdullahi!!! Babu abinda zamu ce sai godiya ga ubangiji da yabamu wannan dama na tallafawa🙏🏻 Allah yakara tallafamana🙏🏻🙏🏻🙏🏻

Salam. Barka da jumma’aHave you given out sadakah today?Your one naira will go a long way in making a life smile Let’s d...
20/09/2024

Salam. Barka da jumma’a
Have you given out sadakah today?
Your one naira will go a long way in making a life smile
Let’s do this
Let’s get 20 peoples donate even if it’s 200 naira each
Yau jumma’a ga ladan Jumma ga ladan sadaka ga ladan taimakawa wani ga ladan farantawa wani.

2931055011
FCMB
Yahaya Adama Alkali

18/09/2024
07/09/2024

Alhamdulillah. Kamar kullum karkashin kungiyar YAH’HAL CHARITY FOUNDATION Yau Allah yasake bamu dama munsake ziyarci gidan marayu dake nan angwan jarmai dake nan keffi. Mun tallafa musu da abinda Allah bamu iko
Domin Tallafawa
Account Number: 0788742831
Account name: Yahaya Salisu Alkali
Bank name: Access

Ga masu neman Karin bayani za su iya tuntubarmu ta WhatsApp ko message ko kiranmu ta wannan lambar waya, 09060372023, Allah ya baku ikon taimakawa ko da tayamu yadawa

Alhamdulillah. Kamar kullum karkashin kungiyar YAH’HAL CHARITY FOUNDATION Yau Allah yasake bamu dama munsake ziyarci gid...
07/09/2024

Alhamdulillah. Kamar kullum karkashin kungiyar YAH’HAL CHARITY FOUNDATION Yau Allah yasake bamu dama munsake ziyarci gidan marayu dake nan angwan jarmai dake nan keffi. Mun tallafa musu da abinda Allah bamu iko
Domin Tallafawa
Account Number: 0788742831
Account name: Yahaya Salisu Alkali
Bank name: Access

Ga masu neman Karin bayani za su iya tuntubarmu ta WhatsApp ko message ko kiranmu ta wannan lambar waya, 09060372023, Allah ya baku ikon taimakawa ko da tayamu yadawa

YAH’HAL CHARITY FOUNDATION I’m doing charity work of help the orphans homeless kids and street childrens please let us w...
05/09/2024

YAH’HAL CHARITY FOUNDATION

I’m doing charity work of help the orphans homeless kids and street childrens please let us work together so that we can make others people happy by helping them please help Yusuf

31/08/2024

Eat good food, drink good drink, wear good clothes, play with your children, be with them always. Do you remember death? Do you remember that the you will leave them? Do you remember how orphans live today? Do you remember that you should help them? Every LIFE has to experience the pain of death😭😭

Ka ci abinci mai kyau, ka sha abin sha mai kyau, ka sanya tufafi mai kyau, ka yi wasa da 'ya'yan ka, ka na tare da su ko yawshe.

Shin ka na tuna mutuwa? ka na tuna cewa wataran za ka ta fi ka bar su? ka na tuna yadda marayu ke rayuwa a yanxu? ka na tuna ya kamata ka taimake su?

Dukkan RAI sai ta dandani zafin mutuwa😭😭

Ya salam.

31/08/2024

Haqiqa Marayu mata abin tausayi ne, ya na da kyau a riqa taymaka ma su, ko don tsare su daga fadawa mummunan aiki.

Orphans are truly a pity, it’s good to help them, or to protect them from doing bad things.

Help poor kids when ever you have a chance and stop complaining we can make a change by helping them
23/08/2024

Help poor kids when ever you have a chance and stop complaining we can make a change by helping them

23/08/2024

Address

Angwan Rimi
Keffi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yah’hal Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share