08/01/2026
DIKKO EXCELLENCE COALITION CONCEPTS
Laraba 07 Jan 2026
Tayi meeting na gaggawa dawasu daga cikin members inta a Government House Katsina
Domin kawo cigaban tafiyar da Kuma taka tsan-tsan Domi guje ma abinda zai kawo ma tafiyar nakasu ko matsala.
An tattauna batu-tuwa masu mahin-manci
Kamar tabbatar da membership card na jam'iyar APC .Sabunta voters Card ga Wanda nasu ya bata ko wanda basu dashi baki Daya
Haka zalika Kungiyar zata Fara wasu aikace-aikace domin cigaban Alummah da wayar masu da Kai muna so agani a kasa ba shati faci ba shi Yasa mukabar makan mu sanin abinda za'a aiwatar.