Sani Magaji Support Organisation

Sani Magaji Support Organisation Engr Sani magaji support Organization is non profitable mainly focused on less privilege people and Empowering youth across katsina state

13/09/2026

Sani Magaji Support Organisation attended Coalition of political Groups Association

13/09/2026

Engr Dr. Sani Magaji Yasake Bada Tallafin 500k Domin Cigaba da Aikin Masallacin Karkarku Daunaka Bakin Kwari Ward Dake INGAWA LG

23/08/2026

Gudunmuwar Tabarmi ga wata Isilamiyya dake cikin garin Ingawa.
Thank You Engr. Sani Magaji Ingawa

3 year's in office as Honorable Commissioner Ministry of works Housing and transport
02/08/2026

3 year's in office as Honorable Commissioner Ministry of works Housing and transport

22/07/2026

At Funtua local Government for commissioning the new constructed Roads 🛣️

RAHOTON TARON TANTANCE BUØATUN AL'UMMA DA TATTARA RA'AYOYIN 'YAN ØASA DOMIN SHIRYA KASAFIN KUÊIN SHEKARAR 2027.Gunduma: ...
19/07/2026

RAHOTON TARON TANTANCE BUØATUN AL'UMMA DA TATTARA RA'AYOYIN 'YAN ØASA DOMIN SHIRYA KASAFIN KUÊIN SHEKARAR 2027.

Gunduma: Ingawa Ward
Rana: Asabar, 18 ga Yuli, 2026
Wuri: Sakatariyar Community Learning Centre (CLC), Ingawa Ward.

An gudanar da Taron Zaure na Tantance Buƙatun Al'umma da Tattara Ra'ayoyin 'Yan Ƙasa domin shirya Kasafin Kuɗin Jihar Katsina na shekarar 2027 a ranar Asabar, 18 ga Yuli, 2026, a Sakatariyar Community Learning Centre (CLC) ta Gundumar Ingawa, Ƙaramar Hukumar Ingawa

Ma'aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki ta Jihar Katsina ce ta shirya taron tare da haɗin gwiwar Community Development Programme (CDP), domin bai wa al'umma damar bayyana muhimman buƙatunsu da kuma tabbatar da cewa an yi la'akari da su yayin tsara kasafin kuɗin shekarar 2027.

An gudanar da taron ƙarƙashin jagorancin Hon. Commissioner Engr. Dr. Sani Magaji Ingawa, tare da halartar shugaban karamar hukumar Ingawa, wanda ya samu wakinlcin supervisor councilor na bangaren lafiya, masu ruwa da tsaki, iyayen kasa,mata, matasa da sauran al'ummar yankin.

Bayan tattaunawa mai zurfi, al'ummar Gundumar Ingawa sun gabatar da muhimman buƙatunsu kamar haka:

- Samar da ingantaccen ruwan sha a sassa da dama na Ingawa ward.

-Babban abunda al umma s**afi maida hankali a kansa shine yasar masibil Dam, domin inganta noman rani.

-an kuma yi magana akan hanyoyi, da magudanar ruwa, da samar da islamiyu, da gyaran asibitoci, da dai sauran muhimman batutuwa wadanda s**a shafi cigaban wannan gunduma ta Ingawa. Wanda duk an rubutasu domin gabatar dasu zuwa ga babban committee.

A ƙarshe, mahalarta taron sun bayyana godiyarsu ga Gwamnatin Jihar Katsina da Ma'aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki bisa wannan dama da aka ba su ta bayyana buƙatunsu, tare da fatan cewa za a yi la'akari da waɗannan buƙatu yayin shirya Kasafin Kuɗin Jihar Katsina na shekarar 2027.

Hon. Commissioner Works Housing and Transport Engr Dr. Sani Magaji  ingawa Yashigo Mahaifarsa ingawa Domin Taya iyalan A...
15/07/2026

Hon. Commissioner Works Housing and Transport Engr Dr. Sani Magaji ingawa Yashigo Mahaifarsa ingawa Domin Taya iyalan Alh Idris Sanda Alhini akan Rashin Mahaifiyar Hon. Abubakar Idris 02

Hon. Commissioner din Yasamu Rakiyar Wasu Daga Cikin Daraktoci Abokan Aikinsa Sunyi Addu'a Samun Rahama ga Mamar
Allah Yajiqanta da rahama Yasa ta Huta

15/07/2026
Our Condolences to the Entire family
15/07/2026

Our Condolences to the Entire family

Address

Sabon Titin Kwado
Katsina
820102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Magaji Support Organisation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share