Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi

Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi Wannan shafi ne domin yaɗa ilimin addinin Musulunci bisa Al-Qur’ani da Sahihin Hadisi, domin tunatarwa, faɗakarwa da gyaran al’umma.

Muna maraba ku bi shafin domin samun ilimi mai anfani akai-akai.

08/09/2026

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

"Yanadaga cikin abubuwan da kesa mutum yayi mummunan Karshe shine tauye haqqoqin mutane, Allah katsaremu."Sheikh Ahmad T...
01/09/2026

"Yanadaga cikin abubuwan da kesa mutum yayi
mummunan Karshe shine tauye haqqoqin mutane,
Allah katsaremu."

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

✍️ Majidadi Graphics Da'awah & Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi

31/08/2026

Yan IZALA meyasa bakwa MAULIDI ??

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah

29/08/2026

Gawata FAIDA Maitsada Daga bakin Dr. Jameel Muhammad Sadis (Hafizahullah)

Ya Allah, Ka tsare mu daga azabar kabari. Ya Allah, Ka sanya ayyukanmu na ƙarshe su zama mafi kyawun ayyukanmu, kuma Ka ...
28/08/2026

Ya Allah, Ka tsare mu
daga azabar kabari. Ya Allah,
Ka sanya ayyukanmu na ƙarshe su zama mafi kyawun ayyukanmu, kuma Ka sanya kalmarmu ta ƙarshe ta kasance: “La ilaha illallah.”

✍️ Majidadi Graphics Da'awah

“Yana daga cikin cin amana mutum ya nemi shawara a wurinka, ya gaya maka sirrinsa, sannan ka je kana ba wa wani labari.”...
28/08/2026

“Yana daga cikin cin amana mutum ya nemi shawara a wurinka, ya gaya maka sirrinsa, sannan ka je kana ba wa wani labari.”

✍️ Majidadi Graphics Da'awah

“Idan kana so ibadarka da sadakarka su yi daraja, ka manta da mutane a lokacin da kake yin su, kada su faɗo a cikin tuna...
27/08/2026

“Idan kana so ibadarka da sadakarka su yi daraja, ka manta da mutane a lokacin da kake yin su, kada su faɗo a cikin tunaninka.”

Dr. Jameel Muhammad Sadis (Hafizahullah)

✍️ Majidadi Graphics Da'awah

Address

Katsina
830102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilimi Daga Qur'ani da Hadisi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share