Rimi-Crc-Bat YOUTH FORUM

Rimi-Crc-Bat YOUTH FORUM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rimi-Crc-Bat YOUTH FORUM, Youth Organization, Ministry of Youth and Sports Development, Katsina.

RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUMAssalamu Alaikum Alhamdulillah, a yau ne officials da mambobi na wannan kungiya s**a zauna, inda...
19/06/2026

RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUM

Assalamu Alaikum

Alhamdulillah, a yau ne officials da mambobi na wannan kungiya s**a zauna, inda s**a tattauna kan abinda ya shafi cigaban da kungiyar ta samu. Sannan kuma sun tattauna akan matsalolin ta, ta yanda cikin ikon Allah aka warware wannan matsaloli.
Sannan kuma an tattauna abinda ya shafi program da wannan kungiyar take kokarin tayi nan bada jimawa ba Musamman abinda ya shafi wayar da Matasan Yankin Rimi-Charanchi-Batagarawa akan Tsafta da kuma tsaftace muhalli domin kauce wa chanjin yanayi da muke fuskanta.

Taron ya samu halartar Chairman na Kungiyar, Mataimakin Chairman, Financial Secretary, Treasurer, P.R.O, Youth Leader, Welfare, da kuma wasu daga cikin Mambo Mambobin kungiyar.

Daga karshe, an yi addu'ar Allah ya taimaki tare da ɗaga darajar kungiyar, kuma anyi addu'ar Allah ya zaunar da garuruwan mu, jihohinmu da Kasar mu lafiya da zama lafiya...Aameen

Daga:
Sen. Khalid Bello Yazid
P.R.O 1

Signed:
Hon. Aliyu Hassan Raddah
Chairman

20/03/2026

TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM
Eid-el-Fitr Mubarak to All The Youth of Rimi-Charanchi-Batagarawa
Allah Ya Karba Mana.

14/03/2026

Iftaar Mabrook to All The Youth of Rimi-Charanchi-Batagarawa.

Jiya, Na Samu daman Zuwa Wajen taron sada zumunta na RIMI-CHARANCHI-BATAGARAWA Facebook Connect 1.0 na Farko. Sen. KBY.
01/01/2026

Jiya, Na Samu daman Zuwa Wajen taron sada zumunta na RIMI-CHARANCHI-BATAGARAWA Facebook Connect 1.0 na Farko.

Sen. KBY.

Wannan da Kuke Gani Shine Khalid Bello Yazid, Shine P.R.O 1 na Kungiyar RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUM.Allah Ya Kara Taimakawa...
17/12/2025

Wannan da Kuke Gani Shine Khalid Bello Yazid, Shine P.R.O 1 na Kungiyar RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUM.

Allah Ya Kara Taimakawa...Aameen

Labari Cikin Hotuna na Yanda Kungiyar Rimi-Charanchi-Batagarawa Youth Forum ta Gudanar da Program ga Matasan Rimi-Charan...
14/12/2025

Labari Cikin Hotuna na Yanda Kungiyar Rimi-Charanchi-Batagarawa Youth Forum ta Gudanar da Program ga Matasan Rimi-Charanchi-Batagarawa mai taken "Karfafawa Matasa da Bunkasa tattalin Arzikin su ta Hanyoyi da Dama" wanda aka yi shi a Garin Koda dake Karamar Hukumar Charanchi.
Taron Ya Samu Halartar Manyan Baki, Sarakunan Gargajiya, Yan Siyasa, Yan Kasuwa, Matasa Maza da Mata dake Yankunan Rimi-Charanchi-Batagarawa.

Sen. Khalid Bello Yazid
P.R.O 1, RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUM.
09065635103.

RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUMAlhamdulillah, Yau Officials na wannan kungiya mai Albarka sun zauna Meeting a Ice Hub dake kusa...
12/12/2025

RIMI-CRC-BAT YOUTH FORUM

Alhamdulillah, Yau Officials na wannan kungiya mai Albarka sun zauna Meeting a Ice Hub dake kusa da Liyafa Roundabout, Katsina. Sun Tattauna muhimman Abubuwan da s**a Shafi Kungiyar da kuma cigaban kungiya da makamantan su, Sannan sun tattauna Akan program din da take shirin yi ga Matasan Rimi-Charanchi-Batagarawa, kuma in shaa Allahu Program na nan tafe ga Matasan Rimi-Charanchi-Batagarawa, kuma taro anyi shi lafiya an tashi lafiya.

Sanarwa
Sen. Khalid Bello Yazid
P.R.O 1

Sign
Hon. Aliyu Hassan Raddah
Chairman

Address

Ministry Of Youth And Sports Development
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rimi-Crc-Bat YOUTH FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share