MURNA Foundation

MURNA Foundation A World where human lives count and Justice prevail in achieving Sustainable Development Goals. Human Rights of Women/Girls, Anti Corruption and Climate Change

Women, Children, Youth and the General Public is our focus

16/11/2025
09/11/2025
26/10/2025
25/10/2025

YANZU-YANZU: An Haramta ma Duk Ɗan Koriya ta Arewa Kashe Kansa Komai Tsanani Wanda Ya Aikata Haka Kuma Za'a Kashe Zuriyarsu

Shugaban kasar Korea ta Arewa Kim jong Un ya kafa dokar haramta kisan kai a kasarsa, duba da yadda mutane da dama a koda yaushe ke kokarin kashe kan su saboda tsakanani ko kuma wani lamari na soyayya.

Sanarwar shugaban kasar ta bayyana cewa: Duk yadda tsanani ya maka yawa baza ka kashe kanka ba, idan kuma ka yi kokarin yin haka ba kayi nasara ba to gwamnatin kasar zata kashe ka, idan kuma ka yi nasarar kashe kan naka to za'a kashe Zuriyarku

26/09/2025

Governor Dikko Radda disclosed this on Thursday after receiving the report of the Biometric Screening Committee, which reviewed the records of 50,172 staff across the 34 local government councils and Local Education Authorities (LEAs).

Address

Secretary Murna Foundation, P. M. B. 2224 Dandagoro, Kano Road
Katsina
820001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348035976962

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MURNA Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to MURNA Foundation:

Share