Orphan's Haven Organizations

Orphan's Haven Organizations Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Orphan's Haven Organizations, Nonprofit Organization, No. 22 GRA Nagogo Road Katsina, Katsina.

26/07/2025

Wannan Kungiya an Kafa tana don taimakon Marayu da marassa karfi Allah ya bamu Saa

Assalamu Alaikum zuwa ga Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina amadadin kungiyar taimakon Marayu, marassa karfi da Matasa, bay...
08/06/2025

Assalamu Alaikum zuwa ga Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina amadadin kungiyar taimakon Marayu, marassa karfi da Matasa, bayan haka wannan kungiya ta samu koke akan wasu bayin Allah dake zaune a Shagunan Kofar Durbi wanda sunkai shekara 30 a cikin shagunan amma lokaci guda s**a ga Notice daga Ministry of women Affairs cewa an basu notice na Wata daya su tashi, to mudai wannan kungiya bamu ki abinda Gwamnati tace ba amma dai yanzu yadda ake cikin hali na rashin tsaro kace ka tada Matasa daga idan suke cin abinci ku mafi akasarin su masu iyali kuma wasu ta dalilin wannan sana'ar ne s**a Zama shiryayyu amma kuma zaa kara jefasu cikin halin kaka nikayi, to mudai muna rokon mai Girma Gwamna da ataimaki wadannan Matasa da Jari ko abasu idan zasu koma don cigaba da sana'o'insu kamar yadda s**a Saba Allah yasa Mai Girma Gwamna yaji wannan koke namu saboda wlh Matasan nan Yakama Gwamnatin Jihar Katsina ma ta jinjina masu saboda suna koyawa sauran matasa sana'o'in dogaro dakai kuma sun roki Ministry of women affairs data kara masu notice don samun wani wurin dazasu koma Amma tayi biris da wannan magana kuma mu munsan mai Girma Gwamna mai tausayin Matasa ne, Allah yabada ikon taimakonsu, Ameen

16/05/2025

This platform is only helps the poor, Orphans and less Privileged ones May Almighty Allah bless this Organisation

Address

No. 22 GRA Nagogo Road Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Orphan's Haven Organizations posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share