Dan Kafi Foundation

Dan Kafi Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Kafi Foundation, Nonprofit Organization, Barhim quarters, Katsina.

Our vision is to create sustainable programs that will uplift underprivileged youths, provide educational support and enhance socio-economic opportunities for our people

13/07/2025

Fatan Alheri Hon.Musa Adamu Funtua 😍

Ɗan Kafin Katsina.

Labari cikin hotunaNa Yadda Gidauniyar Dan Kafi Foundation Karkashin jagorancin Hon. Musa Adamu Funtua ta gwangwaje mata...
22/03/2025

Labari cikin hotuna

Na Yadda Gidauniyar Dan Kafi Foundation Karkashin jagorancin Hon. Musa Adamu Funtua ta gwangwaje matasa da masu karamin karfi da shaddoji domin shagalin sallah a karamar hukumar Funtua.

Gidauniyar karkashin jagorancin Hon. Musa Adamu Funtua ta gudanar da rabon tallafin ga matasan k**ar yadda ta saba duk shekara domin tallafama al’umma.

13/03/2025

Ɗan Kafi Foundation

Video na yadda wasu masu lalurar ji da ciwon kunne, ciwon makogwaro s**a amfana ta tallafin magunguna kyauta tare da yi masu aiki, wanda yiwuwar shi ta k**a da sanya ma wasu na’urar ji duk a kyauta karkashin “Gidauniyar Ɗan Kafi Foundation"

Karkashin jagorancin Hon. Musa Adamu Funtua.

Sama da mutum 100 s**a amfana da wannan tallafi na “Gidauniyar Dan Kafi foundation" wannan yana ɗaya daga cikin irin ayyukan alherin da take gudanarwa domin bayar da gudummuwa cikin jihar katsina da tallafa ma marasa karfi..
Ɗan Kafi Foundation cares 🤝

Dan Kafin Foundation Day 04Alhamdllh 👏
05/03/2025

Dan Kafin Foundation

Day 04
Alhamdllh 👏

SHUGABA MAI SADAUKARWA GA AL-UMMAR SA.A yau ne aka fara kashin farko na tallafi shirin Ramadan na shekara shekara da aka...
28/02/2025

SHUGABA MAI SADAUKARWA GA AL-UMMAR SA.

A yau ne aka fara kashin farko na tallafi shirin Ramadan na shekara shekara da aka saba. Wanda Hon. Musa Adamu Funtua ke gabatarwa domin kyautata rayuwar al’umma.
Ya fara rabon kayan abinci da tallafin kudi domin taimakawa iyalai a cikin wannan wata mai albarka.

Wannan gidauniya mai suna a sama wato "Dan Kafi Foundation" zata tabbatar da cewa mutane da yawa sun amfana da wannan abin alheri musamman a wannan yanayi da ake ciki.

Hon. Musa Adamu Funtua a shirye yake koda yaushe kyautata ma al’umma donmin nuna jagoranci na gari.

Muna Masu addu'a Allah Madaukakin Sarki Ya ci gaba da yi masa albarka, Ya ba shi babban rabo, Ya ba shi ikon ci gaba da gudanar da wannan aiki na alheri.Alfarmar wannan wata mai Albarka.

DAN KAFI FOUNDATION-Cares

ALHAMDULILLAH!It is with immense joy and gratitude to the Almighty that we celebrate a truly remarkable initiative by th...
20/02/2025

ALHAMDULILLAH!

It is with immense joy and gratitude to the Almighty that we celebrate a truly remarkable initiative by the Honourable Commissioner of Health, Katsina State, Hon. Musa Adamu Funtua, Ɗan-Kafi Katsina (1).

He has officially launched the ƊAN-KAFI KATSINA FOUNDATION, a charitable organization dedicated to uplifting the lives of orphans, widows, the less privileged, and those who have lost their loved ones.

What makes this initiative even more outstanding is that it goes beyond the Funtua Zone, extending its reach across the entire Katsina State. This demonstrates not just generosity but true leadership driven by compassion and a sincere commitment to humanity.

💥Such a selfless act deserves nothing but admiration and support.

Hon. Musa Adamu Funtua has undoubtedly taken a path that reflects the highest values of community service and empathy. We stand firmly with him, ready to contribute our efforts towards ensuring the foundation achieves its noble goals and creates lasting impact.

May the Almighty Allah bless this initiative, grant it continuous success, and reward Hon. Musa Adamu Funtua with the best of this world and the hereafter. May the foundation grow stronger and touch countless lives across Katsina State and beyond, Amin.

ƊAN-KAFI KATSINA FOUNDATION:
💥Inspiring Hope, Changing Lives!

✍️
Al-Amin AY Funtua
Wed, 19 Feb

19/02/2025

Our vision is to create sustainable programs that will uplift underprivileged youths, provide educational support and enhance socio-economic opportunities for our people.

Address

Barhim Quarters
Katsina
800133

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Kafi Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share