Gaskiya BATA NEMAN ADO

Gaskiya BATA NEMAN ADO This page is bound to tell the truth,the whole truth and nothing but the TRUTH....INSHA ALLAAH!...ma

10/02/2026
10/02/2026

Sheikh Sani Yahaya Jingir ya gargaɗi majalisa da ta yi shiru a kan ƙorafin Musulmin Najeriya, ya ce barin Joash Amupitan a kujerar INEC matsala ce babba. Duba bayani a sashen sharhi.

Hoto: Saeed Mansoor Saeed/Datti Assalafiy (Facebook)

10/02/2026

Majalisar ƙoli kan shari'ar musulunci ta nanata buƙatar a cire shugaban INEC

Ƙarin bayani - https://bbc.in/45PBGZu

10/02/2026

Shugaban Kamfanin mai na Najeriya NNPCL Bayo Bashir Ojulari ya ce “Muna godewa Allah kan matatar Dangote ko kana son shi ko baka son shi, ka faɗi duk abin da ka ga dama, ƴan Najeriya ya kamata su godewa Allah kan samun Dangote”

We need justice
08/02/2026

We need justice

Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta sake jaddada kira game da neman cire shugaban hukumar zabe, Farfesa Joash Amupitan daga hukumar INEC.

08/02/2026

Kaji inda kishi yake aiki

They were honoured because they let them what they want from their country
07/02/2026

They were honoured because they let them what they want from their country

Oluremi Tinubu, Nigeria’s First Lady, urges unity and respect for leaders after Trump’s praise, highlighting the contrast in treatment at home and abroad.

07/02/2026

Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta sake jaddada kira game da neman cire shugaban hukumar zabe, Farfesa Joash Amupitan daga hukumar INEC.

05/10/2025

Taufah 😳

Assalamu alaikum. Barkammu da shan ruwa, dftn Allah ya karba mana ibadummu ameeen
02/03/2025

Assalamu alaikum. Barkammu da shan ruwa, dftn Allah ya karba mana ibadummu ameeen

06/03/2024

Subihaanallaahi wa bihamdihi Subihaanallaahil azhiiim!!!

Allah ya jikanka da rahma, yasa aljannah ce makomarka, ya yafe kurakurenka ameeen
23/02/2024

Allah ya jikanka da rahma, yasa aljannah ce makomarka, ya yafe kurakurenka ameeen

Address

Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya BATA NEMAN ADO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share