18/06/2026
MUHADHARAR ASHURA (3)
MAUDHU’I: Dalilan Da S**a Sa Imam Hussain (A.S) Ya Fuskanci Yazidu (L.A)
Tare da: Sheikh Usman Bashir (Abu Irfan).
A cikin silsilar jerin Muhadharorin Ashura kenan da za su cigaba da zuwa a kullum a wannan shafi mai albarka tsawon kwanaki 10.
Ku taya mu da yaɗawa domin yin musharaka a ladar wajan kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) lungu da saƙo a faɗin duniya.
Ta hanyar:
عظم الله لنا ولكم الأجر...
#وفاءللحسين
#ياأباعبدالله
#ياحسين
#العزاء
ASEEL Media
18Jun2026