Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK Rafin Dadi

  • Home
  • Nigeria
  • Katsina
  • Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK Rafin Dadi

Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK  Rafin Dadi Development Of Our Sociaty Is What We Concern

15/09/2026

Allah ya zaunar damu da Ƙasarmu Lafiya. Amman dai gaskiya Talakawan Nigeria ana cikin wani mawuyacin Hali

27/02/2024ZAMAN TATTAUNAWA NA MUSAMMAN AKAN GUDUMMUWAR DA WANNAN KUNGIYA ZATA IYA BAIWA AL'UMARTA WAJAN SAMUN SAUKIN YAR...
27/02/2024

27/02/2024

ZAMAN TATTAUNAWA NA MUSAMMAN AKAN GUDUMMUWAR DA WANNAN KUNGIYA ZATA IYA BAIWA AL'UMARTA WAJAN SAMUN SAUKIN YARUWAR DA AKE CIKI A YANZU

Alhamdulillahi, yau wannan kungiya ta Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK Rafin Dadi, ta samu yin zama da shuwagabanninta baki daya domin tattauna hanyoyin da zata iya bada gudummuwa wajan tallafama al'umarta domin ganin an samu saukin wannan tsadar rayuwa da ake ciki.

Daga cikin abubuwan da aka tattauna a wajan wannan taro sun hada da:

1- Samar da wani tallafi na musamman ga mutanen dake da buqata tamusamman domin ragemasu radadin rayuwa.

2- Samar da tallafin abinci da wasu kayan Masarufi ga wasu mutanen da Allah yacidda alokacin fara Azumin Ramadan dake kusantowa.

3- Samar da wani tallafi na musamman ga wasu Shagunan kayan Masarufi da Gidajen sayadda KOKO da KOSAI domin rage farin kayan Masarufin da abinci alokacin Azumin watan Ramadan.

Wadannan dama wasu Muhimman batutuwa an tattaunasu a gurin wannan taro.

Muna fatan Allah ya baiwa wannan Kungiya damar gudanar da wannan ayyukan alkhairi da jin qai ga Al'umah.

Sign
Comrade Shehu Tanimu Lomolo
Secretary General for the
Chairman (PUYDAK).

KWALLIYA NA BIYAN KUDIN SABULU A KATSINA Alhamdulillahi! Kamar yadda kuke gani Gwamna Dikko Umaru Radda ya karbi Mutane ...
30/01/2024

KWALLIYA NA BIYAN KUDIN SABULU A KATSINA

Alhamdulillahi! Kamar yadda kuke gani Gwamna Dikko Umaru Radda ya karbi Mutane 35 da Jami'an Soji s**a kubuto daga Yan ta'adda da s**a yi garkuwa da su
Mutanen da aka kubutar sun fito ne daga kauyukan Tashar Nagulle da Nahuta dake karamar hukumar Batsari inda kuma Kwamandan bataliyar Soji ta 17 dake nan cikin Katsina, IO Fadairo, ya hannantasu ga Gwamnan jijar Katsina Malam Dikko Umaru Radda domin mayar dasu cikin iyalansu.
Da yake magana a sa'ilin karbar wadanda aka kubutar din daga rundunar Sojin, Gwamna Dikko Radda ya nuna godiyarsa ga Allah (SWT) bisa nasarar kubutar dasu ba tareda an rasa rai ko rauni daga bangaren Jami'an Tsaron ko wadanda aka kubutar ba.
Gwaman ya tabbatar da cewa Gwamnati na samun nasara kwarai da gaske wajen yaki da ta’addanci a cikin jihar nan bisa la'akari da yadda ake tarwatsa Yan ta'adda tare da rusa matsugunnensu gamida kwato manyan makamai.
Ya kuma yabama kokarin rundunar Sojin da sauran Jami'an Tsaron wajen yaki da ta'addanci a cikin jihar nan tareda tabbatar da kudurin Gwamnatinsa na ganin cewa an hukunta duk wanda keda hannu cikin ayyukan ta'addanci dake gudana a cikin jihar nan.
Malam Dikko Radda ya bayyana cewa Gwamnati ta bullo da shirin kula da lafiyar wadanda harin Yan ta'adda ya shafa daga cikin Jami'an Tsaron da kuma farar hula gami da bayar da tallafi ga iyalan wadanda s**a rasu tareda daukar nauyin karatunsu.
Daga cikin karamcin da da Gwamna Dikko Radda yayima mutane talatin da biyar dinda aka kubutar ya hada da bada kyautar Naira Dubu Dari ga kowanensu domin ci gaba da harkokin kasuwanci su idan sun koma gidajen su.
Ya kuma bada umurnin duba lafiyarsu kafin mayar dasu gidajensu.

Muna rokon Allah ya kara zannar da Kasarmu da Jihohimmu Lafiya ameen.

ITA MAGANAR GASKIYA DAYACE!Akan Mutane biyu kadai wadancan mutane s**a Qyamaci Muslim Muslim Ticket. Mu kuma mukaji haus...
06/12/2023

ITA MAGANAR GASKIYA DAYACE!

Akan Mutane biyu kadai wadancan mutane s**a Qyamaci Muslim Muslim Ticket. Mu kuma mukaji haushinsu.

TAMBAYA

Yanzu mu minene amfanin Muslim Muslim Ticket agaremu dashi kanshi Musulinci???

JUSTICE FOR INNOCENT SOULS IN TUDUN BIRI, KADUNA STATE.

ALHAMDULILLAHI!!YANZUNE MUKA FARA SANIN AREWA MUNADA MASU AMFANI. LAUYOYI KUN FARA NUNA MANA AMFANINKU.Kimanin Lauyoyi S...
06/12/2023

ALHAMDULILLAHI!!

YANZUNE MUKA FARA SANIN AREWA MUNADA MASU AMFANI. LAUYOYI KUN FARA NUNA MANA AMFANINKU.

Kimanin Lauyoyi Sama Da Ɗari Biyu Ne S**a Nuna Sha'awar Su Na Bin Kadin Kisan Da Akayiwa Mutanen Tudun Biri Ƙaramar Hukumar Igabi Jihar Kaduna.
Ga sunayen lauyoyi Ɗari da Sha Ukku (113) da jihohin su daga cikin Lauyoyi Ɗari Biyu da Sittin da Ɗaya (261) waɗanda s**a ƙudurci sai sun bi kanun jinin ƴan uwa musulman da Sojoji s**a jefawa Bomb a jihar Kaduna.
1. A. U Hajj Esq from Zaria, Kaduna State.
2. A. A. Shehu Esq from Faskari, Katsina state
3. Sirajo Abubakar Esq from Plateau State
4. A. U Ginsau Esq from Kano State
5. J. J Wanzamai Esq from Zamfara State
6. Muhammad Nafiu Esq from Gombe State
7. Idris Manar Muhammad(Abu Qauqal) Esq from Abuja FCT
8. aliyu Al'adamawiy Esq from Adamawa State
9.Mahadi Abdussalam Esq from Sabuwa, Katsina State
10. Nazir Abdulhamid Esq from Jigawa State
11. MUKHTAR SULEIMAN DABO Esq from Zaria, Kaduna State
12. Abubakar Jibrin Esq from Kaduna State
13. Lawal Balarabe Esq from Zaria, Kaduna state
14. Mohammed Ado Dahiru Esq from Jigawa State
15. Mahmud ibrahim Esq from zaria, kaduna State
16. Tukur Badamasi dabai Esq from Kaduna State
17. Abubakar Muhammad Zain Esq From Kaduna State
18. A.I Muhammad Esq from Kano State
19. A. L. Bawa Esq from Bauchi state
20.Mustapha Ayuba Abubakar from kano state
21. I.M.Kaumi Esq from Borno State
22. Nafiu Ibrahim esq. From Zaria Kaduna state.
23. Abdussamad M. IBRAHIM
From Plateau State
24. Ibrahim Abubakar Umar Esq from Kano State
25. Abubakar Muhammad from Kaduna state
26.Kawu Kasuwa Esq from Taraba State.
26. Farida Nasir Esq from Zaria, Kaduna State
27. Abubakar Musa Esq from Kaduna State
28. D.Y Aliyu Esq from Taraba state
29. M.K. Umar Dachia Esq from Yobe State.
30. Maiakwai Ibrahim Umar Esq from Sokoto State.
31. Aminu A. Abdullahi Esq from Kebbi State.
32. Abdulrahman Ibrahim Esq from Adamawa state.
33.Shamsu Ibrahim Esq from Sabuwa, Katsina State
34.Dahiru Abubakar Esq from Sabuwa, Katsina State
35. A. H Daudawa Esq from Faskari, Katsina State
36. A.M Nasir Esq from Bauchi state.
37. Adamu Danjuma Esq from Zaria, kaduna State
38. A.K Musa Esq from Adamawa
39. Bilya A. Muhammad Esq from Kano state
40. Isah Muhammed Lawal Esq from Kano State
41. Adamu Kabiru Adamu Esq from Abuja FCT
42 Sani Adamu Salisu Esq from Jigawa State
43. Habib S. Ahmad ESQ from Kano State
44.Aminu Muhammad Esq from kaduna
45. A.A Musa Esq from Yobe State
46. A. S Sadiq Esq from Adamawa State
47. Abdullahi Sani Esq from Adamawa State
48. A.M. Bello Esq, Zaria, Kaduna State.
49. Adamu Asarikamu Abdullahi Esq from Bauchi state
50. A.B Chiroma Esq from Bauchi State.
51. Abdulrashid Musa Esq, Zaria Kaduna state
52. Dahiru Abubakar Badamasi Esq from Keffi, Nasarawa State
53. A. A Ibrahim Esq from Adamawa State
54. M. I. Adam Esq. from plateau State
55. Mohammed shehu Esq from kaduna state
56. Ibrahim S Musa Esq from Kano State
57. Habibu Salisu Esq from ZARIA, Kaduna State
58. Ibrahim Kabir Garba Esq from Kano State
59. Abubakar Mustapha Esq from Zaria
60. B.A. Hammanyero from Adamawa state
61. ABDULLAHI MUHAMMAD ALI Esq from Kano State
62. Samira isah Garba Esq. From Kano
63. Khadijah Saeed Kassim Kano state
63. Bara'u Dalhatu, Esq from Katsina
64. U.U Ibrahim Esq. from Kaduna state.
65. M.I.Khalil (Hammaja) Esq. From Kano State.
66. Hamza bilya abubakar Esq From Jos, Plateau State.
67. Mariya Shehu Sh*tu Esq from Kaduna state
68. Zainab Bukar Esq from Kaduna state
69. Mohammed Saidu Esq From Minna Niger State
70. Adamu Abubakar Sadiq Esq from Kaduna State
71. Abubakar Sharif Abubakar Esq Kaduna State
72. Abubakar sani musa Esq.from sokoto state
73. Dr. Dalhat Idris,
Associate Professor of Law, Faculty of Law, ABU Zaria, Kaduna State.
74. Aisha Dogara Esq from Kano State
75. Sani Adamu Salisu Esq from Abuja FCT
76. Musab Muhammad Nasiriddeen Esq from Abuja FCT
77. Saffiyatou Abdoulie TEKANYI Esq from Kano State
78. A.M Bashir Esq. From Bauchi State.
79. Hajara Abdullahi Esq from Kaduna State
80. Suleiman S. Jipan Esq from Niger State
81. A.Y Sani Esq from Plateau state
82. Ahmad Abulfathi Yakubu from Maiduguri, Borno state
83. Khalil Kabir Mantissa Esq from Zaria, Kaduna State
84. Asiya Modibbo Esq Gombe State
85. Umar Tijjani Sallau Esq Fct Abuja
86 Abubakar Ibrahim Shariff Esq from Kano State
87. Yahya Isa Abubakar Esq from Gombe State
88. Farida Nasir from Kaduna State
89. Abubakar Muhammad from Kaduna State
90. Jamila Jummai Yakubu ESQ from Katsina State
91. Ahmad Usman (Yusufari) Esq from Kano State
92. Mustapha Habideen Esq from Kaduna Staten
93. Yakubu Mohammed, Esq From Kaduna state
94. Jabir Abdullahi Abdullahi Esq from Borno state
95. Ibrahim Abubakar Esq from Zaria, Kaduna State
96. Abdulmalik A Taiwo Esq from Kaduna State
97. Kabir Alhassan Esq. From Kaduna State
98. Dalhat Ibrahim, Esq from Bauchi state.
99. Aminu A. Abdullahi Esq from Kebbi State
100. Bashir Nasiba Gimba Esq from zaria, Kaduna State
101. Muhammad Dauda Esq from Zaria, Kaduna State.
102. Dr. Hassan Bala Esq NBA CHAIRMAN ZARIA BRANCH
103. Usman M. Sanda Esq from Kaduna State
104. A B Buba Esq from Kano State
105. Yahaya Samaila Maifata Esq from Funtua, Katsina State
106. Ahmad Yakubu Esq from Zaria Kaduna State.
107. Muhammad Sani Muhammad Esq from Kano State
108. Nura Tukur Esq from Zaria, Kaduna State
109. A. A Munir Esq from Bauchi State
110. Y. I Gangere Esq from Bauchi State.
111. Musa Muhammad Esq from Yobe State
112. ZO Umar Esq from Nasarawa State
113. K.I Sabo Esq from Jos, Plateau State

Allah yabaku Sa'a da Nasara a wannan Kudiri naku

Daga Karshe Suma Al'umar Lungun Atika wajan Gidan Malam Ghali, suna isar da saqon Godiyar su domin suma Hasken ya isa gu...
17/03/2023

Daga Karshe Suma Al'umar Lungun Atika wajan Gidan Malam Ghali, suna isar da saqon Godiyar su domin suma Hasken ya isa gurinsu.

Su kansu Al'umar Kofar Yandaka Filin Daga, Wajan gidan Marigayi Malam Ado, sunyi Murna domin Hasken suma ya isa agurinsu...
17/03/2023

Su kansu Al'umar Kofar Yandaka Filin Daga, Wajan gidan Marigayi Malam Ado, sunyi Murna domin Hasken suma ya isa agurinsu.

Suma Jama'ar Kofar Yandaka Lungun Makera Wajan Gidan Malam Habibu Kafinta, suna Godiya Haske ya isa
17/03/2023

Suma Jama'ar Kofar Yandaka Lungun Makera Wajan Gidan Malam Habibu Kafinta, suna Godiya Haske ya isa

Mutanen Lungun Shadumawa Suna godiya Haske yaje
16/03/2023

Mutanen Lungun Shadumawa Suna godiya Haske yaje

Address

No 216, Opposite Late Alh. Iro Isansi House, Rafin Dadi Katsina
Katsina

Telephone

+2347035265540

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK Rafin Dadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Peace & Unity Youth Development Association Katsina-PUYDAK Rafin Dadi:

Shortcuts

Share