ADC Youth Movement Wakilin Gabas2

ADC Youth Movement Wakilin Gabas2 Political page

Ana hauka a qasar nan.Mulki a hannun azzalumai sunata zalinchi.Allah yakawo mana qarshen su.
26/06/2026

Ana hauka a qasar nan.

Mulki a hannun azzalumai sunata zalinchi.

Allah yakawo mana qarshen su.

Yau fa a Katsina hankalin PHd ya tashi
18/06/2026

Yau fa a Katsina hankalin PHd ya tashi

Katsina state Governor 2027 Insha Allah
01/06/2026

Katsina state Governor 2027 Insha Allah

ADC
22/05/2026

ADC

Jam'iyyar ADC ta tabbatar da ranakun gabatar da Zaben yan takara
20/05/2026

Jam'iyyar ADC ta tabbatar da ranakun gabatar da Zaben yan takara

Jam'iyyar ADC a karamar hukumar Batagarawa ta zaɓi Hon. Sa'idu Barhim a matsayin ɗan takarar ta na ɗan majalisar jiha.
19/05/2026

Jam'iyyar ADC a karamar hukumar Batagarawa ta zaɓi Hon. Sa'idu Barhim a matsayin ɗan takarar ta na ɗan majalisar jiha.

Kamar yadda uwargidansa, Hajiya Hadiza El-Rufai ta shaida mana, an bayar da belinsa ne kan naira miliyan 100 da mutum gu...
18/05/2026

Kamar yadda uwargidansa, Hajiya Hadiza El-Rufai ta shaida mana, an bayar da belinsa ne kan naira miliyan 100 da mutum guda da zai tsaya masa kan makamancin kuɗin.

06/05/2026
HON. BABA ABU SARKIN BAI.Ranar lahadi.03/05/2026.11:00am.Katsina vocational training centre.Dan takarar majalissar taray...
04/05/2026

HON. BABA ABU SARKIN BAI.

Ranar lahadi.
03/05/2026.
11:00am.
Katsina vocational training centre.

Dan takarar majalissar tarayya Katsina central karkashin jam'iyar ADC.

Yayi zama da kungiyar ADC Movement forum katsina. Don hada karfi da karfe wajen ganin ansamu nasarar lashe zaben 2027 karkashin jam'iyar ADC.

Hon. Abubakar Abdul'aziz sani store sarkin bai ya nuna manufarshi ga kungiyar da kuma irin goyon bayan da yake nema wajen su da kuma fatan yin aiki tare wajen samar da cigaban al'ummar jahar Katsina.

Shugaban kungiyar yanuna farin cikin shi ga dan takara kasan cewarsa dan jam'iyar sa kuma dan mazabarsa.

Dadin dadawa da manufofin dayake dasu na cigana al'ummar wannan jahar ne.

Address

Katsina Local Gov’t
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Youth Movement Wakilin Gabas2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share