Youth Entrepreneurship Support Hub

Youth Entrepreneurship Support Hub Youth Entrepreneurship Support Hub (YES-Hub)” is a youth initiative creating Business Leaders of tomorrow. YES – Hub aims to promote entrepreneurship

01/08/2026

Ina masu aƙalla aƙalla Diploma, ga aiki na Enumerators da NGO Malteser International ⤵️

19/07/2026

Masu Degree, Diploma, or Certification in Public Health, Social Sciences, Gender Studies, Development Studies, Nursing, Education or related field, ga aiki na ₦250,000 duk wata ⤵️

19/07/2026

Masu OND, HND, or Bachelor’s Degree, ga research assistant job a Kano Lagos & Enugu, ya dace ku cika shi cikin gaggawa ⤵️

14/06/2026

Titan Trust Bank Limited ya buɗe babban gurbin ayyuka daban-daban guda 17 a jihohin Kano, Abuja, Legas, da Rivers ga masu neman aikin banki a fannoni daban-daban ⤵️

14/06/2026

Polaris Bank Limited ya ƙaddamar da gagarumin shirin ɗaukar ma'aikata a fannoni daban-daban kamar jami'an banki, fannin fasahar zamani, da ɓangaren kiyaye ƙa'idoji (compliance) a jihohi da dama na Najeriya ⤵️

14/06/2026

Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya buɗe gurbin ayyuka daban-daban guda 17 a jihohin Legas (musamman Ikoyi), Abuja da sauran sassan Najeriya ⤵️

14/06/2026

Ana neman Enumerators cikin gaggawa a faɗin ƙasar nan don aikin tantance kasuwanni na kwanaki 5 akan ₦10,000 kowace rana ⤵️

14/06/2026

Kamfanin Talora yana neman Executive Assistant a matsayin aikin gida (Remote) daga Najeriya akan albashin $1,600 duk wata ⤵️

14/06/2026

Kamfanin QatarEnergy LNG na ƙasar Qatar yana neman 'yan Najeriya don gurbin aikin "Field Operator" ga masu aƙalla SSCE ⤵️

14/06/2026

International CML Foundation (iCMLf) tana neman Manajan Sadarwa (Communications Manager) a matsayin aikin gida na ɗan lokaci (Part-time, kwanaki 3 a mako) daga ko'ina a duniya ⤵️

Address

Charlet 3, Kalfidep Offices, Old Legislative Quarters, Kaita Road
Katsina

Telephone

07039891930

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth Entrepreneurship Support Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Youth Entrepreneurship Support Hub:

Shortcuts

Share