Kasaye

Kasaye We are the feature leaders and we are the backbone of every nation

DECLARATION OF INTEREST TO CONTEST FOR THE OFFICE OF SUG PRESIDENT UMMARU MUSA YARADUA UNIVERSITY KATSINA CHAPTERI greet...
03/09/2023

DECLARATION OF INTEREST TO CONTEST FOR THE OFFICE OF SUG PRESIDENT UMMARU MUSA YARADUA UNIVERSITY KATSINA CHAPTER

I greet you all in the spirit of togetherness and alutarism. I am cmrd yazid surajo gozaki, a 300 level student of Geography education department of science and vocational education ummaru Musa yaradua University katsina
Ladies and gentlemen, esteemed members of our university community,

Today, I stand before you with a humble heart and a deep sense of responsibility as I officially declare my candidacy for the office of the President Student union goverment (SUG)Ummaru Musa yaradua University chapter.

I firmly believe in the transformative power of collective effort and collaboration, and I am committed to serving as a strong advocate for the welfare and well-being of every student on this campus. My vision is to foster a nurturing and inclusive environment that supports not only academic success but also the overall growth and happiness of our student body.

If elected, I pledge to work tirelessly to address the pressing needs and concerns of our fellow students, ensuring that their voices are heard and their rights protected. I will strive to implement innovative initiatives that promote physical and mental health, provide accessible support systems, and enhance the overall quality of student life on campus.

Transparency, accountability, and effective communication will be the cornerstones of my leadership, and I will collaborate with students, faculty, and administration to create a harmonious and thriving campus community.

I call upon each of you to join hands in this endeavor and together, let us build a stronger, more caring, and united Students Union Government that leaves no student behind. With your trust and support, I am confident that we can pave the way for a brighter future and a more prosperous university experience.

Thank you, and I look forward to embarking on this transformative journey together. Let us make a positive differe

Mai dakin gwamnan Katsina Hajiya Zulaihat Dikko Radda First Lady Katsina State, ta sami halartar taro na National women ...
18/07/2023

Mai dakin gwamnan Katsina Hajiya Zulaihat Dikko Radda First Lady Katsina State, ta sami halartar taro na National women Development Center tare da kaddamarda hotan matar Shugaban kasa a hukumar ta mata da chigabansu ta kasa dake Abuja yau.

Taron dai ya sami halartar Uwar gidan Shugaban Kasa Sen. Oluremi Tinubu tare da mai dakin Mukafdashi Shugaban Kasa wato Nana Kashim Shetima tare da matan gwamnoni na najeriya.

Welcome back our beloved First Lady Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko RaddaIt is with great pleasure and honor that I stand be...
17/07/2023

Welcome back our beloved First Lady Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko Radda

It is with great pleasure and honor that I stand before you today to welcome back our beloved First Lady Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko Radda Her return from *London* to our state is a momentous occasion, as it signifies her dedication and commitment to serving the people of our great state.

Throughout her time away, the First Lady has tirelessly worked to champion causes close to her heart, to advocate for the well-being of our citizens, and to bring about positive change in our communities. Her unwavering dedication and passion have not gone unnoticed, and we are truly grateful for her tireless efforts.

As the First Lady returns to us, let us take a moment to reflect on her accomplishments and the impact she has made. Her leadership and compassion have inspired countless individuals, and her initiatives have touched the lives of many. From promoting education and healthcare to supporting our veterans and advocating for social justice, she has been a beacon of hope and a voice for those who need it most.

We are fortunate to have such a remarkable First Lady who leads by example and serves as an inspiration to us all. Her presence amongst us today serves as a reminder of the importance of community, unity, and compassion. As we welcome her back, let us recommit ourselves to the values she embodies and the causes she champions.

First Lady Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko Radda, we are thrilled to have you back in our state. Your return signifies a new chapter of dedication, service, and progress. We eagerly anticipate the positive impact you will continue to make in the lives of our citizens and the future of our state.

Thank you for your unwavering commitment, your tireless efforts, and your inspiring leadership. Welcome back, First Lady Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko Radda. We are honored to have you among us once again.

Thank you.

KASAYE PRESIDENT
Abdulbasir muhd yaro

Dear Ma.My prayers are always good for you momie  you will move higher bi'iznillah among governor's wive's Forum: you be...
15/07/2023

Dear Ma.
My prayers are always good for you momie you will move higher bi'iznillah among governor's wive's Forum: you become the best First Lady in Nigeria in sha Allah. (Dr.) Zulaihat Dikko Radda.

15/07/2023

Wannan ita ce uwa tagari..

Uwar gidan gwamnan jihar Katsina Hajiya (Dr.) Zulaihat Dikko Radda, tayi jawabi mai ratsa jiki, Idan ta jayo hankalin iyaye mata akan 'yayansu da su kula da tarbiyan yaran su. dan kaurace ma ta ammali da miyagun kwayoyi, Don Shi 'Da na kowa ne, kuma gwamnan tun Su akarkashin office din ta, tayi tana di babba Domin kula da Rayuwan matasa musamman 'yaya mata.

It was a pleasure to meet up with the First Lady of Katsina State Her Excellency  and discuss our upcoming observances i...
15/07/2023

It was a pleasure to meet up with the First Lady of Katsina State Her Excellency and discuss our upcoming observances in our respective states.

Her Excellency Ambassador Dr Olufolake Abdulrazaq
First Lady of Kwara State and Chairperson Nigeria Governors Wives' Forum

Banyi makarantar kudi ba, ta gwamnati nayi har nakai inda nike yanzu.Zan inganta karatu da makarantun gwamnati.Mallam. D...
14/07/2023

Banyi makarantar kudi ba, ta gwamnati nayi har nakai inda nike yanzu.
Zan inganta karatu da makarantun gwamnati.

Mallam. Dikko Radda

Gwamnatin Malam Dikko Radda za ta hada guiwa da kwalejin kula da tsafta da ingancin magunguna ta London don kafa cibiyar...
13/07/2023

Gwamnatin Malam Dikko Radda za ta hada guiwa da kwalejin kula da tsafta da ingancin magunguna ta London don kafa cibiyar kula Cututtuka masu yaduwa a Katsina.

A kokarin sa na samar da ingantaccen kiwon lafiya ga al’ummar jihar Katsina, Gwamnan Jihar, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana shirinsa na kafa cibiyar kwararru da za ta rika kula da cututtuka masu yaduwa a jihar.

Za a kafa cibiyar tare da hadin guiwa da kwalejin kula da tsafta ingancin magunguna ta birnin London. Idan aka kafa cibiyar, za ta zama irinta ta farko a duk Arewacin Nijeriya.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 12 ga Yuli, 2023, a lokacin da ya ziyarci Kwalejin da ke Cambridge, Burtaniya.

A yayin ziyarar aikin, Gwamna Radda ya bayyana kudurin gwamnatinsa na samar da ingantattun ayyukan kiwon lafiya ta hanyar samar da bangarori na kiwon lafiya a jihar. Don haka ya bayyana cewa cibiyar da ake son kafawa za ta yi nasarar aiwatar da manufofinsa na gudanar da mulki ta yadda za ta kasance mai samar da ci gaba a fannin kiwon lafiya a Katsina da ma daukacin Arewacin Nijeriya.

Kazalika, Gwamnan ya gana da wani dan jihar Katsina, Ibrahim Adamu, dalibi dan aji biyu a digiri na farko a Sashen nazarin halittu na Jami’ar Tarayya Dutsin-Ma (FUDMA), wanda ya yi fice a fannin ilimi a bana inda ya zama zakara a manyan gasanni guda biyu.

Dalibin ya lashe lambar yabo ta Cibiyar Welleome Sanger ta bana, wadda ta ba shi damar yin horo na tsawon watanni uku tare da wasu rukunin masu bincike a cibiyar Welcome Sanger, Cambridge, da ke Birtaniya. Bugu da kari, makalarsa mai taken ‘The Application of Genomics to Track Genes in Nigeria’ ta yi zarra gaba daya a cikin dukkan daliban da s**a halarci gasar, wanda ya hada dalibai daga kasashe 138 da s**a wakilci jami’o’i da tsangayoyi daban-daban da s**a shiga gasar.

Don haka, Gwamnan ya taya shi murna tare da ba shi tabbacin ci gaba da mara masa baya.

Kazalika, ya ce duk dalibin da ya yi zarra irin wannan shi ma zai samu haka ko ma fiye. Ya kuma yi alkawarin

Gwamna Dikko Radda ya nada mataimaki na musamman don kula da 'yan gudun hijra da wadanda ayyukan ta'addanci ya shafa a j...
05/07/2023

Gwamna Dikko Radda ya nada mataimaki na musamman don kula da 'yan gudun hijra da wadanda ayyukan ta'addanci ya shafa a jihar

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da nadin Alhaji Sa'idu Ibrahim Danja a matsayin mataimaki na musamman don kula da wadanda ibtila'in ayyukan ta'addanci da 'yan gudun hijra ya shafa a jihar.

A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Sakataren Gwamnatin Jihar Arch. Ahmad Musa Dangiwa ta ce nadin ya fara aiki ne daga ranar Larabar nan, 5th, Juli, 2023 kuma an yi nadin ne duba da kwarewa da gogewar da Alhaji Sa'idu Ibrahim Danja ke da ita wajen hidimta wa jihar.

Gwamnan ya taya shi murna bisa wannan dama da ya samu ta hidimta wa 'yan gudun hijra da wadanda ibtila'in ayyukan ta'addanci ya shafa da daukacin al'ummar jihar Katsina.

SSA Isah Isah Miqdad AD Saude,
Ofishin Daraktan Yada Labarai.
5/7/2023.

Gwamna Radda ya gana da kamfanonin kwararri kan samar da kudaden shiga, zai gayyato su don bunkasa tattalin arzikin jiha...
05/07/2023

Gwamna Radda ya gana da kamfanonin kwararri kan samar da kudaden shiga, zai gayyato su don bunkasa tattalin arzikin jihar

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda a ranar Laraba, 5th Juli, 2023 a masaukin Gwamnatin Jihar Katsina dake Abuja, ya karbi bakuncin kamfanoni 7 na kwararri kan harkar karbar haraji domin tallafar hukumar tattara kudaden haraji ta jihar Katsina wajen inganta kafar samun kudin shigar jihar.

Da yake jaddada kudirinsa na inganta hanyoyin samar da kudaden shiga ga jihar ba tare da ta dogara da daunin gwamnatin tarayya ba, Malam Dikko Umaru Radda ya ce gwamnatinsa ta kuduri gayyato kwararre daga cikin wadannan kamfanonin domin zamanantar da harkar samar da kudaden shiga.

Ya ce idan aka yi hakan, zai ba da dama a iya biyan albashin ma'aikata ba tare an jira dauni daga gwamnatin tarayya ba.

Kamar yadda ya ce, "mun gani da idanunmu irin alfanun yin garambawul ga hanyoyin samar da kudaden shiga, amma mun gamsu cewa za mu iya yin fiye da haka."

Malam Dikko Umaru Radda ya yi godiya ga kamfanonin kwararrin da s**a ji cewa za su taimaka wa jihar Katsina wajen ganin ta inganta hanyoyin samar da kudaden shiga a jihar.

Daya daga cikin kamfanonin mai suna Rentech Solution, lokacin da suke gabatar da irin fasahar da Allah Ya huwace musu, sun ce sun kudiri aniyar samar da hanyoyi masu sauki da shawarwarin yadda za a inganta hanyoyin samar da kudaden shiga ga jiha.

Kazalika, kamfanin, ya ce a shirye yake ya tallafi jihar Katsina ta fuskar yin garambawul ga hukumar tattara kudaden haraji ta jihar ta yadda za ta rika gudanar da aikinta a saukake da kuma tattara kudaden yadda ya dace.

Kamfanin ya yi alkawarin ba da shawarar yadda za a toshe duk wasu kofofi dake sa kudin gwamnati na zurarewa. Sauran kamfanonin kwararrin da s**a baje hajarsu gaban Gwamna Dikko Radda hada Interliwork Technologies da Primegauge Solutions, Astond Cunsult, Touch & Pay Technology LTD, da kuma Rahza Tech.

Zaman ya samu halartar Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Arc. Ahme

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kasaye:

Share