11/05/2026
Assalamu Alaikum
Amadadin kungiyar dalibai ta karamar hukumar baure
BAURE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS ASSOCIATION
Na umartar mutune kimanin mutum ashirin da su tura da receipt unpaid nasu
Dalili shine wani bawan Allah ya umarce mu damu kawo mutum 20 domin rage masu kudin makaranta
Closed time 12:00am today
Ana iya tura receipt ta wannan number 07032167901
Allah ubanji yasa dai al'umma su amfana da wannan batu daya same mu
Secretary General Abubakar Shuaibu Baure