Youth of Wakilin Kudu II

Youth of Wakilin Kudu II Political organization

13/12/2025

Muna san muga wani abu a kasa a Wakilin Kudu II

13/12/2025

Canji yana zuwa acikin alkhairi

13/12/2025

Mai amana
Mai gaskiya
Mai kishi
Mai yi dan tallaka
Shi zamubi

21/11/2025

Wakilin Kudu II, Muna bukatar cigaba sosai, saboda anbarmu abaya

16/11/2025

Matasa kwarin gwiwar alumma.

16/11/2025

Muna da Matasa masu kwali a hannu a duba lamarin nan dan Allah

16/11/2025

Wakilin Kudu II bawai iya haske kawai take bukata ba.

11/11/2025

Idan adali ya fito sai mu bishi!

10/11/2025

Tare da Matasa muke tafiya

09/11/2025

Matasa bai kamata muyi shiru ba, mu ba yan kallo bane.

Address

Katsina Ala

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth of Wakilin Kudu II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share