12/07/2026
-πππππππππ - βRashin tarbiya ne tsagoranta ka fito ka kira Gwamna maΖaryaci ta hanyar ambaton sunansa. Kai wa ne? Ko da shekarunka dubu ne, muddin kana zaune a Kano, Gwamna ubanka ne a matsayinsa na shugaba.β
Hon. Sule Sani Sule, tsohon Ιan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Nassarawa.
Wannan kalamai na zuwa ne a matsayin martani ga Hon. Muhammad Rabiu Bakin Zuwo, Mataimakin Shugaban Jamβiyyar NDC na Shiyyar Arewa maso Yamma.